Trending

Bayyanar Bidiyon Sharholiya Na Rayya Kwana Casa’in A Shafin TikTok Ya Janyo Mata Zagi Kalli Videon

Bayyanar Bidiyon Sharholiya Na Rayya Kwana Casa'in A Shafin TikTok Ya Janyo Mata Zagi Kalli Videon

Shafin Tiktok Wajene Na Sada Zumuntar Zamani Wanda Yanzu Yam Matan Zamani Suka Daukeshi Wajen Shakatawa.

Jarumar Da Take Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Shirin Film Dinnan Mai Dogon Zango Wato Kwana Casa’in, Ta Saki Wasu Bidiyoyi A Shafinta Na TikTok Wanda Suka Janyo Cece Kuce.

Duk Da Dai A Yanzu Rayuwa Ta Chanja Yadda Ake Daukan Jaruman Kannywood Musamman Mata Idan Sunyi Abu Kankani Yake Janyowa Cece Kuce, Duba Da Anayi Musu Kallon Masu Koyar Da Abunda Ya Dace Ga Rayuwar Masoyansu.

Hakanne Yake Janyo Musu Cece Kuce Akan Abubuwan Dasuke Aikatawa A Shafukansu Na Sada Zumunta.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuga Abunda Takeyi:

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Jarumar Kannywood Rayya Kwana Casa’in, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode..

Ku Karanta Wannan Labarin:

Hatsarin Motar Da Lawan Ahmad Yayi Har Ya Mutu Yanzu Aka Bayyana Gaskiyar Lamari innalillahi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Maryam Yahaya Batajin Shawara Shiyasa Abubuwa Suke Faruwa Ga Rayuwarta Cewar Datty Assalafy

Ku Karanta Wannan Labarin:

Allahu Akbar Jerin Fitattatun Jaruman Kannywood 4 Da Suka Rasu A Shekarar 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button