Bidiyo: Bayan Ankai Amarya Gidanta Ango Tsantsar Dadi Ya Rufeta Da Ruwa Karin Kudi
Bidiyo: Bayan Ankai Amarya Gidanta Ango Tsantsar Dadi Ya Rufeta Da Ruwa Karin Kudi

Wata Wani Bidiya Ta Yadda Yayi Yawo A Kafar Sadarwa Shine Ta Yadda Tsantar Dadi Wani Ango Ya Rikice Da Yiwa Amaryarsa Kari Da Kudi Kamar Ruwa
Kamar Yadda Kuka Sani A Bayan Anyi Daurin Aure Da Shagalin Biki Ne Ake Kewa Amarya Dakinta Inda Kawayen Amarya Zasu Rakata Gidan Mijinta
Saide Kamar Abub Wasa A Wannan Bikin Ango Cikin Bajinta Yana Shigowa Da Yaga Amaryarsa , Ya Fito Da Dami Dami Kudi Yana Mana Kari Da Kudi , Domin Itama Tasan Tazo Gidan Naira
Kalli Bidiyan Anan
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karbeb Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci , Sannan Idan Wannan Ne Karon Ka Na Farko Da Ka Dannan Alamar Kararrawar Sanarwa Domin Samun Sababbin Shirye Shiryenmu A Koda Yaushe.