Daga Bakin Mawaka Tagwayen Asali Da Zasu Auri Tagwayen Yan Mata A Shekara Mai Zuwa

Daga Bakin Mawaka Tagwayen Asali Da Zasu Auri Tagwayen Yan Mata A Shekara Mai Zuwa

Fitattun Tagwaye Kuma Mawaka Wadanda Ake Kira Da Tagwayen Asali Zasu Angwance Da Wasu Tagwayen A Sabuwar Shekara Mai Zuwa

Yan Uwan Junan Sun Wallafa A Shafin Na Instagram Inda Suka Bayyana Cewa Za’a Daura Musu Aure A Shekara Mai Zuwa A Garin Dutsin-Ma Dake Jihar Katsina , Inda Tagwayen Suka Shuhuru Tun Lokacin Da Suka Fara Harkar Waka

Kamar Yadda Tagwayen Suka Wallafa Sun Bayyana Cewa Za’a Daura Musu Auren Ne Ranar Tagwas Ga Watan Janairun Shekara Mai Zuwa A Garin Dutse Ma Dake Jihar Katsina

Tagwayen Dukka Sun Kasance Mawakane Yan Asalin Kano , Inda Suka Fara Waka A Shekarar 2003 , Bayan Fara Wakarsu Ta Farko Da Kundunsu Mai Suna ‘Gyara Kayan Ka’, Sun Dauka Salon Wakar Gambara

Tuni Hassan Da Hussaini Suka Shiga Cikin Jerin Mawakan Hausa Da Wakokinsu Masu Dadi , Saide Cikin Yarda Allah Anyi Tattauna Da Mawakan Inda Akayi Tattauna Da Yan Tagwayen

Kalli Bidiyan Anan

 

To Allah Ya Sanya Da Alkairi Tagwayen Asali Da Yan Mata Tagwaye Allah Ya Kawo Kasantar Daki

Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Labarin Sannan Idan Wannan Ne Karan Ka Na Farko Da Ka Danna Alamar Kararrawar Sanarwa .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button