Innalilahi wainna ilaihir raji’un mummunan hatsarin da yafaru a jihar Zamfara.

Innalilahi wainna ilaihir raji'un mummunan hatsarin da yafaru a jihar Zamfara.

 

Innalilahi wainna ilaihir raji’un mummunan hatsarin da yafaru a jihar Zamfara.

Akalla mutum shida ne suka rasu sannan wasu shida suka ji rauni sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da su a kauyen Tazame a Karamar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara a ranar Alhamis.

An rawaito cewa motar fasinjar kirar Sharon ta yi taho-mu-gama ne da wata mota.
Kwamandan Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) reshen Jihar Zamfara Mista Iron Danladi ya shaida wa Kamfanin Dillacin Labaran Najeriya (NAN) cewa motar na kan hanyarta ta zuwa Sakkwato ne daga Abuja yayin da hatsarin ya afku.

Ya ce direban motar wanda ba shi da lasisin tuki yana gudun ganganci ne motar ta kwace sannan ta afka wa wata mota da ke tunkuro ta.

Danladi ya kara da cewa wadanda suka ji rauni an kai su Asibitin Kwararru na Yariman Bakura da ke garin Gusau domin ba su kulawar da ta dace sannan an ajiye gawar wadanda suka mutu a dakin ajiyar gawarwaki na asibitin.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Daga Bakin Mawaka Tagwayen Asali Da Zasu Auri Tagwayen Yan Mata A Shekara Mai Zuwa

A Karon Farko Bayyanar Yusuf Buhari (Talban Daura) Da Gimbiyarsa Zahra Nasiru Ado Yayin Da Suka Halirchi Wajen Biki

Wani Matashi zai yi Wuff da kyawawan ‘yam matan sa biyu kamar yadda aka saba yi yanzu

Wani Bidiyon Mome Gombe Sanye Da Wasu Kaya Ya Tayarda Hankalin Mutane A Shafin TikTok

Kada Kumanta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button