Wani Bidiyon Mome Gombe Sanye Da Wasu Kaya Ya Tayarda Hankalin Mutane A Shafin TikTok
Wani Bidiyon Mome Gombe Sanye Da Wasu Kaya Ya Tayarda Hankalin Mutane A Shafin TikTok

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Mome Gombe Ta Saki Wasu Bidiyoyi A Shafinta Na TikTok Wanda Ya Tayar Da Hankali Wasu Mabiyannata.
Jarumar Da Tauraruwarta Take Haskawa A Yanzu Wato Mome Gombe Wanda Ta Samu Daukaka A Duniyar Fina-finan Hausa, Ta Wallafa Cikin Wata Bidiyo A Shafin TikTok Sanye Da Wasu Kaya Masu Daukan Hankali.
Ga Bidiyon Nan Ku Kalla.
Wannan Bidiyoyin Da mome Gombe Ta Saki Sun Janyo Mata Cece Kuce A Shafinta Na TikTok Duba Da Kayan Da Take Sanye Dashi, Amma Duk Da Haka Wasu Sun Nuna Cewa Ta Birgesu.
Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Jaruma Mome Gombe, Sannan Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bayyanar Bidiyon Sharholiya Na Rayya Kwana Casa’in A Shafin TikTok Ya Janyo Mata Zagi Kalli Videon
Ku Karanta Wannan Labarin:
Hatsarin Motar Da Lawan Ahmad Yayi Har Ya Mutu Yanzu Aka Bayyana Gaskiyar Lamari innalillahi
Ku Karanta Wannan Labarin:
Maryam Yahaya Batajin Shawara Shiyasa Abubuwa Suke Faruwa Ga Rayuwarta Cewar Datty Assalafy