An bayyana makudan kudaden da aka kashe a auren diyar Gwamnan Bauchi Zahrah Bala Muhammad da Mijin ta Malam Sharif

An bayyana makudan kudaden da aka kashe a auren diyar Gwamnan Bauchi Zahrah Bala Muhammad da Mijin ta Malam Sharif

A satin da ya gabata  aka yi shagulgulan bikin Malah sheriff da kyakkyawar matarsa zara Bala Mohammed iyar Gwamnan jihar Bauchi.

Rahotanni sun bayyana cewa: An kashe makudan kudade inda aka bayyana kuɗin Wasu kayyayakin da Amaryan ta saka kamar haka.

Ta sanya rigar auren Galia fahad na naira miliyan 15 kuma sauran riguna da ta sa guda 5 duk maison valentino ne idan aka duba a Google duk basu yi kasa da dala $8,000 ba.

Kuma anyi tsammanin anyi kasafin kuɗi kamar biliyan 1 don bikin aure. Kayan ado da takalma da jakunkuna da Amaryan ta saka yana nuni da kuɗi Domin sunyi kyaun gaske.

Rahotanni sun Kuma bayyana cewa: A Takalmar da ta saka duk babu na kasa dala $2000. A haka ma Babu maganan kwalliyan Wajan bikin da Masu Abincin bikin.

Ko a auren dan shugaba kasa Muhammad Buhari ba’a kashe makudan kuɗi haka ba. Ta saka dan kareriyar zinare na ganni a fada a bikin gargajiyan ta na wushe wushe.

Ga hotunan auren nasu domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button