Bidiyan Kamu Bikin Yar Gwamna Bauchi Zahrah Bala Muhammad Da Angonta Malam Shariff
Bidiyan Kamu Bikin Yar Gwamna Bauchi Zahrah Bala Muhammad Da Angonta Malam Shariff

Kamar Yadda Kuka Sani Mun Saba Kawowa Muku Bidiyoyin Biki Wadda Ya Kayatar Irin Bikin Yan Siyasa, Manyan Yan Kasuwa, Iyalan Dattijai Mutumne Da Masu Fada Aji A Kasarnan
Saide A Wannan Karon Muci Karo Da Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Dinnar Bikin Kamu Yar Gwamna Jihar Bauchi Wato Zahrah Bala Muhammad Da Angonta Malam Sharif Kamar Yadda Zakuga Bidiyan
Kalli Bidiyan Anan
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Sannan Idan Wannan Ne Karanka Na Farko Da Ka Danna Mana Alamar Kararrawar Sanarwa Domin Samun Shirya Shiryan Mu A Koda Yaushe.