Advertisement
Trending

innalillahi ‘Yam Matan TikTok Zasu Kashe Wata Da Duka Acikin Gidansu – Suddeenly

innalillahi 'Yam Matan TikTok Zasu Kashe Wata Da Duka Acikin Gidansu - Suddeenly

Kamar Yadda Kuka Sani Ana Samun Bayyanar Bidiyo A Shafukan Sada Zumuntar Zamani Musamman Instagram Wanda Asalin Bidiyoyin Daga Shafin TikTok Suke.

Shafin TikTok Yana Daya Daga Cikin Abunda Ya Kawo Lalacewar Yam Matanmu Na Yanzu Suna Cikin Gida, Wadanda Basa Samun Damar Fita Daga Dakinsu Sai Ko Idan Zasu Wani Waje.

Matan Hausawa Sun Dauki Shafin TikTok Wajen Bayyana Tsiraichi Ko kuma Rawar Iskanchi, Yadda Zakaga ‘Yar Musulma Kuma Bahaushiya Tana Rawar Iskanchi Acikin Dakinta Ta Wallafa A Shafin TikTok Dinta Domin Ta Samu Mabiya.

Sai Dai Ba’anan Gizo Yake Saka Ba, Domin Kuwa Ana Samun Wadanda Suke Yunkurin Yi Musu Wa’azi Game Da Wannan Badalar, Wasu Kuma Har Zagi Da Tsinuwa Sukeyi Musu A Shafin Tsokaci Idan Mace Ko Namiji Yayi Abunda Bai Dace Ba.

Akwai Wata Rigima Datake Barkewa A Shafin Tsakanin Wasu Yam Mata Wadanda Suke Rayuwarsu A Saudiyya Amma Asalinsu ‘Yan Nigeriane, Wadanda Suke Zuwa Aiki Saudiyya, Rigimar Ta Samo Asaline Biyo Bayan Mummunan Tsokacin Da Akeyi Musu Akan Bidiyoyin Da Sukeyi.

Akwai Wata Budurwa Mai Suna Suddeenly Wanda Ta Shahara Wajen Wallafa Bidiyo A Shafin TikTok, Wanda itama Tana Daga Cikin Masuyin Rigimar, Duk Dai Bayanin Ba Lallai Ya Gamsar Daku Ba, Ga Bidiyon Rigimar Yadda Takasance Kuga Yadda Suke Fada A Junansu.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu An Tsokaci Akan Wannan Bidiyon, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Da kyar na shawo kan mahaifina kafin ya amince na shiga gasar kyau, cewar Shatu Garko

Ku Karanta Wannan labarin:

Waɗannan Abubuwan Sune Suke Lalata Rayuwar Auren Hausawa Musamman A Arewachin Nigeria

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wannan Rashin Kunyace ‘Yar Musumai Ta Zamto Sarauniyar Kyau Cewar Hukuma Hisbah Ta Jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button