Rundunar sojojin Nigeriya sun sami nasarar kashe jami’an ISWAP mutane ashirin da biyu 22 a Nigeria.

Rundunar sojojin Nigeriya sun sami nasarar kashe jami'an ISWAP mutane ashirin da biyu 22 a Nigeria.

Ansami nasarar kashe jami’an ISWAP mutane ashirin a Nigeria.

Rundunar hadin gwiwa da ke aiki a yankin Tafkin Chadi na Afirka ta ce an kashe sojoji shida da mayaƙan da ke da’awar jihadi aƙalla 22 a wani artabu a Najeriya.

Rundunarwadda ta ƙunshi sojojin Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi ta ce ta shafe makonni uku tana aikin kakkaɓe ƴan bindiga a yankin wanda ya kasance sansanin mayaƙan Boko Haram da masu alaka da IS.

Rundunar ta ce ta samu taimakon Amurka a farmakin.

Sojoji sun ce sun lalata motoci da babura, sun kwace bindigogi kirar AK47 tare da lalata wasu manyan makamai a sansanin da ƴan Boko Haram din suke.

Haka zalika rundunar sojojin ta ƙara da cewa tabbas idan hukumomi da jami’an tsaron ba mutashi tsaye a to tabbas wannan mutanan zasuyi abin da bamuyi zatoba.

Duba da irin makaman da suke amfani dasu abin ya wuce hankali yazama dole hukumomi na jami’an tsaron da su farka daga baccine da suke don tarwatsa jami’an ISWAP.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Da kyar na shawo kan mahaifina kafin ya amince na shiga gasar kyau, cewar Shatu Garko

Innalilahi wainna ilaihir raji’un mummunan hatsarin da yafaru a jihar Zamfara.

Daga Bakin Mawaka Tagwayen Asali Da Zasu Auri Tagwayen Yan Mata A Shekara Mai Zuwa

Wani Bidiyon Mome Gombe Sanye Da Wasu Kaya Ya Tayarda Hankalin Mutane A Shafin TikTok

Mkada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button