Ankama Wani Gida Da Yara Mata Suke Kwana Akan N50, Sannan Suyi Karuwanchi Bada Sanin Iyayensu Ba A Jihar Kano
Ankama Wani Gida Da Yara Mata Suke Kwana Akan N50, Sannan Suyi Karuwanchi Bada Sanin Iyayensu Ba A Jihar Kano

A Jihar Kano Aka Samu Wani Gida Yadda Yara Suke Fakewa Acan Suna Kwana Akan N50, Kuma Da Safe Su Tafi Yawace – Yawacensu, Wani Lokaci Su Tafi Otal Suna Biyawa Manyan Mutane Bukatunsu Suna Basu Kudi.
Gidan Dai A Jihar Kano Yake, Yadda Yake Dauke Da Daki Guda Daya Wanda Yaran suke Kwana Aciki Akan N50.
Yadda Akaso Jin Ta Bakin Wata Daga Cikin Yaran Dasuke Kwana A Gidan Sai Ta Bayyana Cewa Suna Biyan N50 Suna Kwana Kullum, Sannan Da Safe su Tafi Bara Idan Sun Dawo Da Dare Kuma Suyi Kwalliya Su Tafi Bakin Titi Manyan Mutane Su Daukesu Su Kaisu Hotel Suyi Lalata Dasu Suna Basu Kudi.
Wannan Al’amarin Abun Dubawane Musamman Ga Manyan Kasar Nan, Yana Da Kyau Ana Kuka Da Wannan Al’amari Domin Gudun Jefa ‘Ya’Yanmu Cikin Munanan Halaye Daga Karshe Kuma Suzo Sufi Karfinmu.
Ga Cikakken Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Yarinyar Da Akaji Ta Bakinta Yayin Bincike A Gidan.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari, Sanann Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Rundunar ƴan sandan Jihar Neja ta cafke wasu mutum biyu da ake zargi da kwacen babura
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirƙashi Wani Saurayi Ya Nuna Soyayyarsa Ga Matar Ɗan Ta’adda Bello Turji