Yadda aka gudanar da auren wasu mawakan Hausa Hip Hop ‘Yan Tagwaye da Matan nasu suma ‘Yan Tagwaye

Yadda aka gudanar da auren wasu mawakan Hausa Hip Hop 'Yan Tagwaye da Matan nasu suma 'Yan Tagwaye

Kamar dai yadda kuka sani a wannan lokacin Maza ‘Yan Tagwaye suna aurar Mata wanda suma ‘Yan Tagwaye ne.

Yanzun nan muka ci karo da wata wallafa inda muka ga wasu Maza ‘Yan Tagwaye kuma Mawakan Hausa Hip Hop sun auri Mata ‘Yan Tagwaye.

Tagwayen asali wanda sunka shahara wajen wakokin hausa hip hop sun zama angwance inda kuma abin kwa ban sha’awa sunka samu Mata Tagwaye.

Ga hotunan auren nasu nan domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button