Matsalar tsaro a jihar Zamfara ta haifar da gagarumar ɓarnar da ta jefa mutane da dama cikin wani mummunan yanayin rayuwa.
Matsalar tsaro a jihar Zamfara ta haifar da gagarumar ɓarnar da ta jefa mutane da dama cikin wani mummunan yanayin rayuwa.

Matsalar tsaro a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta haifar da gagarumar ɓarnar da ta jefa mutane da dama cikin wani mummunan yanayin rayuwa.
Akwai ɗumbin mutanen da suka tsere wa garuruwansu zuwa wasu domin tsira da rayukansu ko da yake mahukunta na cewa suna iya bakin ƙoƙarinsu don shawo kan matsalar tsaron abun da wasu ke cewa zance ne kawai domin har yanzu ta ƙi sauya zani.
Wasu manyan shafin jaridar sun kai ziyara unguwar Tsunami da ke Gusau babban birnin jihar ta Zamfara don tattaunawa da wasu ƴan gudun hijira yawancinsu mata da ƙananan yara waɗanda rayuwa ta yi wa tsanani bayan baro garuruwansu kuma suke rayuwa a cikin unguwa wasu kuwa suke ɗan rakaɓewa da ƴan uwansu.
Yadda mutane ke rayuwa a kwai wuya wanda wasu haryanzu basu da wajan kwana mai kyau a halin da ake ciki.
To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci Kai tsaye.
A harkulum kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews Dauke da labaran duniya.
KU KARANTA WANNAN:
Yadda aka gudanar da auren wasu mawakan Hausa Hip Hop ‘Yan Tagwaye da Matan nasu suma ‘Yan Tagwaye
Subhanillahi Yadda Kwarto Ya Halaka Mijin Daduronsa Yayin Da Yan Sanda Suka Shiga Tsakaninsu
Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatarwa mungode.