Bidiyan Yadda Manyan Jaruman Kannywood Da Suka Chashe A Bikin Tagwayen Asali
Bidiyan Yadda Manyan Jaruman Kannywood Da Suka Chashe A Bikin Tagwayen Asali

Kamar Yadda Kuka Sani De A Watan Da Ya Gabata Ne Ake Ta Yadda Labarin Auren Wasu Tagwayen Asalin Mawaka Da Zasu Angwance Da Wasu Tagwayen
Saide Cikin Yarda Allah A Wannan Satin Ne Aka Gudanar Da Dinnar Bikin Nasu Inda Manyan Jaruma Daga Sassa Da Yawa Tare Da Mutanen Gari Suka Halirchin Bikin
Inda Muka Sami Wani Bidiyan Yadda Ado Gwanja Da Matashin Mawakin Nan Wato Hamisu Breaker Suka Chashe A Bikin Kamar Yadda Zakuga Gani A Cikin Bidiyan Kasa
Kalli Bidiyan Anan
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Sannan Idan Wannan Ne Karanka Na Farko Da Ka Dannan Mana Alamar Kararrawar Sanarwa Domin Samun Shirya Shiryan A Sauke Da Zarar Mun Dora.