Advertisement

Duk wanda ya kalli wannan video sai yasa Matar sa tayi masa irin abin da ake a ciki a yayin jima’i

Duk wanda ya kalli wannan video sai yasa Matar sa tayi masa irin abin da ake a ciki a yayin jima'i

Duk wanda ya kalli wannan video sai yasa Matar sa tayi masa irin abin da ake a ciki a yayin jima’i

MUTUWAR AUREN YAU SILAR NI’IMA TAFI YAWA .

Daga Alkalamin Fahad Dan mariri

A yau mata sun koma neman maganin karin ni’ima ta rayuwar aure domin kyautatawa mijinta na sunnah amma kuma hakan shike zama mafi saukin mutuwar auren su a wanan lokacin sabanin manufofinsu da basu fahimci hakan ba.

Sau da yawa wasu mazan kan auri matan da sukafi karfin su ta bangaren kwanciyar aure domin haka Allah ya hallicesu batare da suna amfanin da wani maganin ba.amma a yau halinda muke ciki shine tunkafin yarinya takai wani matakin balaga sai tafara amfanin da maganin mata domin neman ni’ima wanan kuskurene babba wanda kuma iyayen mu mata suna kallon yayansu na aikata wanan ta’asar.

Iya yadda Mata suka karbi sana’ar sai da maganin mata a wanan zamani ya isa mai hankali nazari akan yadda matsaloli zasu ringa shige da fice a cikin gidajen mu dalili kuwa shine.

(1) ZATA SHA MAGANIN DA YAFI KARFIN MIJINTA: a duk lokacin da karancin gamsuwa ga iyali yayi kadan ga ma’aurata ana yawan samun matsaloli domin daya dolene ya cutar da daya domin duk macen dake amfanin da maganin Mata wani namijin zaiyi iya kokarinsa domin ganin yagamsar da iyalinsa amma kuma ita a lokacine take da bukatar sa shikuma yariga da yagama galabaita daga nan baraka tasamu kofa garin neman kiba kaga rama tasamu kenan

(2) DAUKAR SHAWARAR KAWAYE GAME DA KWANCIYAR AURE: baban kuskurene kiringa kwatanta kanki da wata wajen gamsar da mijinki domin hakan zai iyasa mijinki ya yaguji saduwa dake domin wahalar da shi da kikeyi.
Domin kowani Dan adam da irin zubin halittar da Allah yayi masa wani bazai kaiwani dauriya ba haka wani yafi wani hakuri ba da wanan in aka kasa hakuri da halinda aka tsinci kai aciki sai daya yaga fa idan yafita zai iya samun daidai shi wanda zai gamsar dashi da hakan silar rabuwar auren kenan kunga wanan kadan ne daga ilolin da Mata ke haifarwa don ganin sun burge mazajen su na sunnah.

Mata wanan jan kunene kukiyayi mu’amala da magungunar da zasu raba zaman lafiyar auren ku da mazajeku na sunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button