Idan bakaso Matar ka tana neman wanda zai gamsar da ita to kayi amfani da maganin kwarin azzakari

Idan bakaso Matar ka tana neman wanda zai gamsar da ita to kayi amfani da maganin kwarin azzakari

MAGANIN KARFIN MAZA(MEN POWER) DA NAMIJIN GORO.

A DAURE A JARRABA YANA YI FA!!!

A yau zamuyi bayanin hanyar da za’a bi domin samun karfin mazakuta cikin sauki ba tare da kashe kudi ba,kuma wannan hanya bata da illa ga lafiya sai dai kara lafiya.

ZA’A SAMU

1. Garin Namijin goro

2. Zuma

Da farko za’a samu Zuma tacecciya mai kyau a kwaba ta da garin Namijin goro idan baka samu ba ka siya ka shanya ya bushe ka dake shi, sai a rika shan chokali 3 sau 2 a rana, Sauran bayanin zamuji daga gareka.

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button