Advertisement

Miyagun kwayoyi sun janyo sojan Nigeria yakashe aƙalla Mutane uku 3 ya raunata sha uku 13 a wani harin sunane.

Miyagun kwayoyi sun janyo sojan Nigeria yakashe aƙalla Mutane uku 3 ya raunata sha uku 13 a wani harin sunane.

Miyagun kwayoyi sun janyo sojan Nigeria yakashe aƙalla Mutane uku 3 ya raunata sha uku 13 a wani harin sunane.

Wani sojan Najeriya da ake zargin yana tu’ammali da miyagun kwoyoyi ya harbe akalla fararen hula uku har lahira kuma ya raunata wasu mutum 13 yayin wani harbin mai uwa da wabi da yayi.

Wannan al’amarin ya auku ne a tsakiyar garin Mafa da ke jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Wadanda suka shaida abin da ya faru sun ce cikin wadanda sojan ya halaka akwai wata yarinya mai shekara uku da haihuwa sannan sauran mutum 13 na asibiti inda ake kula da su saboda raunukan da suka samu daga harbin da yayi musu.

Wani rahoto ya ce sojan na cikin sojojin Najeriya da aka tura yankin domin yakar ‘yan kungiyar Boko Haram da na ISWAP.

Shaidu sun kuma ce an yi nasarar kwace bindigar daga hannun sojan kuma a halin yanzu yana hannun hukumomin soji.

Sai dai rundunar sojojin Najeriya ba ta ce uffan ba dangane da al’amarin.

To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Karuwai Sundaki mataki mai xauri Xakaninn su da Kwastomomin su A yau Kalli Bidiyon kaji daga Bakinsu

Wani yaro Dan shekara 18 ya kashe wata mata da tabarya a kano Ga Bodiyon Sai kukala

[Ruwan daɗi:-]meneneshi wannan wata faɗakarwace akan mata.

Haba jarumi na buruska wannan wanna irin video haka abun har takai da wankin breziya da pant maryam yahaya taga ta kanta…

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button