Advertisement
Trending

Yadda Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Harin Jirgin ƙasan da ya auku a jihar Kaduna.

Yadda Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Harin Jirgin ƙasan da ya auku a jihar Kaduna.

Yadda Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Harin Jirgin ƙasan da ya auku a jihar Kaduna.

Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Mummunan Harin Da Akaima Jirgin Kaduna Zuwa Abuja Lamarin Dai Ya Faru Ne Jiya Litinin.

Inda Mutane Su Mutu Wasu Kuma Da Dama Su Jikkata Yayin Da 6arayin Sukayi Garkuwa Da Wasu Daga Cikin Fasinjojin Jirgin.

Lamarin Ya Daga Hankali Sosai Domin Abun Yayi Muni, Gwamnan Jihar Kaduna Da Shugaban Kasar Nigeria.

MuhammaduBuhari Sun Koka Da Afkuwan Lamarin Suma Jaruman KannyWood Ba a Barsu A Baya Ba Sunyi Allah Wadai Da Faruwar Lamarin.

Sannan Kuma Sun Jajantama Iyalan Wanda Abun Ya Shafa.

Gadai Yadda Suka Dinga Tofa Albarkacin Bakin Bakinsu.

To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan aukuwar wannan lamari da kuma jajantawa da jarumai Kannywood sukayi akan aukuwar lamarin.

KU KARANTA WANNAN:

Abin farin cikin da ba zan taba mantawa da shi ba shi ne ranar mutuwar mahaifiyata, Cewar Momi Gombe

Dana Daina Wa’azi Akan Ta Addan cin da Ake yiwa Ƴan Nigeriya na gwamnatin nakoma Dako furucin Malam Shiek Nura Khalid.

TIRKASHI: Wata Masoyiyar Sheikh Isah Ali Patantami mai suna Meenah M Sadeeq ta roƙeshi da ya taimaka ya yiwa Shugaba Buhari Wa’azi kamar yadda Yayiwa Goodluck a baya, ga abinda tace:

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button