Yan Film Sunyi Dawafi Akan Naziru Sarkin Waka Allah ya tona Asirin Sa Tofa al’umma Rigimar
Yan Film Sunyi Dawafi Akan Naziru Sarkin Waka Allah ya tona Asirin Sa Tofa al'umma Rigimar

Yan Film Sunyi Dawafi Akan Naziru Sarkin Waka Allah ya tona Asirin Sa Tofa al’umma Rigimar
Tun Bayan Rigimar Data Kaure A Cikin Kwanakin Nan Ne Kan Maganar Almajiranci, Nazir SarKin Wakan Ya Saki Bidiyo Inda Yayi Kaca Kaca Da Jaruman KannyWood, Da Yake Suma Abun Da SarKin Wakan Yayi Basuji Dadinsa Ba. Hakan Yasa Su Dinga Maida Masa Da Martani.
Yanzun Dai Mun Sami Labarin Cewa Jaruman Na KannyWood Sunyi Dawafi Kan SarKin Wakan A Kasa Mai TsarKi, Sannan Mun Kawo Muku Bidiyo Yadda Abin Ya Kasance.
Wani Sautin Murya Da SarKin Wakan Ya Aikewa Da Wani. Ya Fito Fili. Inda Yanzun Sautin Muryar Ke Yawo A Shafukan Sada Zumunta.
https://youtu.be/rJcMs9-LYD8