Advertisement
Trending

Tirƙashi A Gaugauta Tsige Limamamin Babban Masallacin Central Mosque Abuja Wato Sheikh Prof Maqari- Inji Prof Soyinka

Tirƙashi A Gaugauta Tsige Limamamin Babban Masallacin Central Mosque Abuja Wato Sheikh Prof Maqari- Inji Prof Soyinka

Babban limamin masallacin (Central Mosque) dake birnin tarayyar Nigeria Shek Ibrahim Makari yana fuskantar barazanar rasa kujerar tasa, saboda ya goyi bayan matasan da suka kashe Deborah a jihar Sokoto.

Fitaccen marubuci na kasar wato Wale Soyinka, shine ya nemi Gwamnati ta sauke malamin daga mukamin sa na limancin babban masallacin Abujan.

Soyinka yana zargin Shek Makari da cewa yana tunzura mabiyan sa akan su dinga daukar doka a hannun su, idan anan gaba ma wani ya zagi Manzon Allah SAW. Inda Soyinka yace wannan ba komai bane face yada ta’addanci.

Yanzu dai ba tare da bata lokaci ba, bari kuga cikakken rahoton abinda yake faruwa akan wannan al’amari, gashi nan a kasa.

KU KARANTA WANNAN:

Jaruma Saratu Gidado Mama Daso ta fito takarar sanata a Kano

Gaskiya mata suna abun da ransu yake so Sheikh aminu Daurawa yafadi wata magana akan su babbar magana kowa ya kama ta ya kalli bidiyan nan…

Ku fadawa Safara’u idan ta amince zan Aure ta cewar Muhammad T shehu

Munafuki Mayaudari Kawai~ Martanin Fusatattun Matasa Ga Shaikh Isa Ali Pantami

Kada kumanata kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button