Trending

Yadda zaka cike Tallafin Kyauta “Grant” Na NG-Cares Daga 500k zuwa 1Million

Yadda zaka cike Tallafin Kyauta “Grant” Na NG-Cares Daga 500k zuwa 1Million

Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana.Cikin koshin lafiya.

A yau gani tafe da wata muhimmiyar sanarwa ga wadanda suka cike tallafin kudi na Ng-cares.

Kamar de yadda kuka sani shide wannan tallafi na Ng care, shiri ne da gomnati ta shirya domin bayar da tallafin kudi bisa annobar korona data shafi mutane a baya, hakanne yasa aka samar da wannan shirin domin a tallafawa mutanen nigeria.

Shi de wannan shirin za a bada tallafin kudi daga naira 500’000 zuwa Million daya, yayin da wadanda suke da register na shedar kasuwanci zasu samu daga million daya abun da yayi sama, kuma duk kyauta ne.

A yanzu haka Enumerators sun fara karban bayanai a wasu jihohin na wadanda suka cika, kamar de yadda akayi na Tallafin kudi na RRR, dan haka daga yanzu zuwa kowane lokaci za a iya fara karban bayanai a garinku, wasu kuma ana turo musu sako wanda yake dauke da link wanda zakabi link din domin ka shigar da bayanan naka.

Sannan Kuma har yanzu ba’a rufe cike tallafin a wasu jahohin ba, dan haka ga link a kasa saika shiga domin cikewa

Apply NG-Cares Here
Allah ya bada sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button