Allah Sarki Duniya Kalli Videon Aikin Alkhairin Mustapha Waye Na Karshe kafin Yarasu
Allah Sarki Duniya Kalli Videon Aikin Alkhairin Mustapha Waye Na Karshe kafin Yarasu

Allah Sarki Duniya Kalli Videon Aikin Alkhairin Mustapha Waye Na Karshe kafin Yarasu
Assalamu alaikum warahmatullah Barkanku da dazuwa Shafin Dalatop new Kamar yadda kuka sani a yaune fitaccan dan wasan kwaikwayo na shirin Izzarso Mustapha Waye ya riga mu gidan gaskiya
Acikin wannan shirin wani kawo muku Bidiyon Mustapha Waye nakarshe kafin yabar duniya tabbas Mustapha Waye yasamu babbar sheda da abin sha’awa acikin Bidiyon da zaku gani a kasa
Gabidiyon mungode da saurararmu