kai Tsaye Yadda Aka Gudanar Da Jana’izzar Daraktan Izzar So Nura Mustafa Waye
kai Tsaye Yadda Aka Gudanar Da Jana'izzar Daraktan Izzar So Nura Mustafa Waye

Allahu akbar kamar yadda dazo muka kawo muku cewa Allah yayiwa direktan shirin izzar so rasuwa wato nura mustafa waye kamar yadda abokin aikin kuma mai jan ragamar shirin izzar so wato lawan ahmad ya bayyana a shafin na instagram
ya bayyana cewa Za Ayi janaizzarshi Karfe 11 Na Safennan A Gidansa Goren Dutse Primary Insha Allah, inda cikin yarda Allah akayi jana’izzar tasa kamar yadda zakuga bidiyan jana’izzar anan kasa
nura mustafa waye ya samu yabo daga abokan aikinsa da dama ,a bangaren son manzo Allah kuwa kowa ya sani domin duk karshen shirin izzar so zakuga hotonsa tare da yabon manzo Allah (S A W) saide muyi fatan Allah yakai haske kabarinsa ya kyautata tamu makomar
inda daga karshe muke fatan addu’oin ku a sahen mu na tsokaci sannan da kuyi share din wannan zuwa wasu bangare domin mutane su gani.