Trending

Sirrin rike miji Agurina mata Mata mata kubada lokacinmu Kukaran ta sirinann 

Sirrin rike miji Agurina mata Mata mata kubada lokacinmu Kukaran ta sirinann 

🎀Ki kula da kanki kafin aure ko bayan aure🎀

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

🎀TSARKI DA RUWAN DUMI🎀🎀

🎀tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji )🎀

🎀🎀Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba🎀🎀.*

🎀GANYEN MAGARYA🎀

🎀ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba🎀

🎀ZUMA🎀

🎀ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni’iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al’ada🎀

🎀SHAN ZUMA🎀

🎀ana so macen da take cikin jinin al’ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al’ada🎀

🎀MAN HABBATUSSAUDA*

🎀zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji🎀

🎀KANKANA DA MADAR🎀
🎀Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al’adarta🎀🎀

🎀🎀KANKANA DA CUCUMBER🎀🎀
🎀zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali🎀

🎀🎀AL’MISKI🎀

🎀ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki🎀🎀

🎀GA WANI HADIN DON MATSEWAR GABAN MACE🎀

wannan hadin ana yinshi shima don karin ni-ma da kuma matsawar gaban
mace,kuma yana sa hankalin mai gida yadawo kanki,sannan kuma yana sa gaban mace kamshi sosai wannan hadin angwada amfani yana aiki sosai kayan da ake bukata sune:

🎀 lemun tsami
🎀 zuma mai kyau
🎀 raihan

yanda ake yi shine: zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba, sai ki kawo zuma ki zuba sai ki rinka kama ruwa dashi tare da wanke duk
wani lungu da sako na gabanki ciki da waje,yin hakan yana sa mai gida ya rinka tabo maki majiya dadi wannan wani bangare ne a cikin gaban mace.

*Sirrin Rike Miji*
Whatsapp Group
Number 08037538596

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: [email protected]
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Zamantakewar aure ga ma’aurata
https://t.me/sirrinrikemij

SHARE 🌿

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button