MASU AURE :- Maganin saurin kawowa ƙanƙan cewara gaba, Da saurin kwanciyar Azzakari lokacin jima’i. Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.

MASU AURE :- Maganin saurin kawowa ƙanƙan cewara gaba, Da saurin kwanciyar Azzakari lokacin jima’i. Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.

MASU AURE :- Maganin saurin kawowa ƙanƙan
cewara gaba, Da saurin kwanciyar Azzakari lokacin jima’i.
Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.
👇👇👇👇👇👇👇
MAGANIN KARFIN MAZA DA DADEWA ANA JIMA’I .

Da yawa ana samun yan uwa masu fama da irin wannan matsala kuma suyi ta neman magani amma baa samun biyan bukata,wasu hakan yana faruwa ne Sanadiyyar matsalar su daban maganin da suke jarrabawa daban.

Wani lokacin kuma basa dacewa da magani me kyau ne,domin a yanzu kowa ya zama likita kowa ya zama me saida magani Musamman a online.

Amma insha Allah indai kana da Matsala ta saurin inzali baka dadewa kana kusantar iyali kayi kokari ka jarraba wannan magani,yana aiki bangaren kowacce cuta wacce take jawo haka.

ABUBUWAN DA ZA’A NEMA:

1. Garin Girfa chokali 2
2. Garin kammun chokali 4
3. Garin kanunfari chokali daya da rabi
4. Garin citta chokali 2

🥛🥥🥛🥥

Ana samun garin kammun da Girfa a Islamic chemist,za’a hade su waje daya a gauraya sosai sai a rika diban cikin karamin chokali ana zubawa a madara ta ruwa rabin karamin gwangwani ana sha sau 2 a rana safe da dare.

Za kuma a iya shan sa a cikin ruwan Lipton amma ana so a jika shi na minti 5 sai asha shima safe da dare, insha Allah duk wata matsala da take jawo Saurin kawowa a lokacin saduwa zaka rabu da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button