Advertisement

MATA ZALLAH :- ‘Yar uwa idan kina so nonuwan ki su ciko su girma koda sun kwanta domin maigida yaya sha’awar su to ga hadin maganin da zaki yi. Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.

MATA ZALLAH :- ‘Yar uwa idan kina so nonuwan ki su ciko su girma koda sun kwanta domin maigida yaya sha’awar su to ga hadin maganin da zaki yi. Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.

MATA ZALLAH :- ‘Yar uwa idan kina so nonuwan ki su ciko su girma koda sun kwanta domin maigida yaya sha’awar su to ga hadin maganin da zaki yi.
Ku Danna nan don kallon cikakken Bidiyon bayanin a nan ƙasa.
👇👇👇👇👇👇👇

Har kullum dai akwai matan da suke fama da matsalar rashin kyawun nonuwa wata ma sai kaga tana ‘yar budurwar ta amma nonuwan ta sun kwanta kamar na tsohuwa.

Wata kuma ana yin auren ta da zarar tayi haihuwa daya ko niyu sai nonuwan ta su zube su kwanta, daga nan kuma bata san yadda zata yi domin ta gyara su ba.

To a yau dai mun kawo muku wasu hanyoyi masu sauki da zaku gyara nonuwan ku cikin sauki ko da kuwa sun zube kamar na tsohuwa.

Abubuwan da zaku nema domin hada wannan maganin gyaran nonuwan sune kamar haka.

• Gero

Advertisement
• Alkama

• Jar masara

Advertisement
• Farar shinkafa

Idan kin sami wadannan abubuwan sai ki gyara su sannan ki hada su waje daya, sai kuma ki wanke tare da shanya su a rana domin su bushe.

Advertisement
Idan sun gama bushewa sai ki soya su a tare waje daya amma ya zama na kin soya su sama-sama, bayan haka sai ki juye ki nika su gaba daya sai kuma ki rinka diban cikin cokali daya da rabi kina sha da nono yagot mai kyau.

In sha Allahu duk macen da tayi wannan hadin maganin tayi amfani da shi yadda aka fada mata, zata yi mamaki matuka zaki ga yadda nonuwan ki zasu canja cikin kankanin lokaci.

Ko kuma zaki iya yin wannan hadin maganin shima bayan na baya, gashi kamar haka.

Ki sami garin hulba ki tafasa sai ki rinka gasa nonuwan naki da shi, idan kin gama sai ki sami man hulban ki shafa musu.

Wacce zata yi yaye kuma zata rika sha na tsawon sati biyu kafin tayi yayen.

Bayan haka kuma zaki iya samin garin alkama sai ki samu ruwan gyada ki kwaba, sai ki zuba ruwan zafi ko ki zuba cikin tukunya ki rika motsawa har ya dahu, a sauke a zuba madara da suga sai ana sha.

Ko kuma ki sami alkama ki wanke kisa kayan kamshi sai ki markada idan ya kwanta sai ki tace ki dama, ki sami farar shinkafa ta tuwo ki wanke ki shanya ta bushe, sai ki kai inji a nuko ko kidaka sai ki sami nono kisha kullum da safe kamin kici komai, shima zaki iya sha da madara ko yagot

Zaki iya samin garin aya da dabino kina sha da madara peak milk shima yana amfani sosai a jikin mace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button