Innalillahi Wainna Ilaihir rajiun Amarya Ta Rasu Gaf’da Bikin ta

Innalillahi Wainna Ilaihir rajiun Amarya Ta Rasu Gaf’da Bikin ta

Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun: Allah Ya Karbi Rayuwar Wata Amarya Mai Suna Rukayya Ibrahim Allah Sarki.

Wata Budurwa Mai Suna Rukayya Ibrahim Ta Rasu Ana Gaf da Auren Ta Allah Sarki Wannan Lamari Yayi Matukar Gir’giza Alumma Inda Jama’a Suka’ji Wannan Mutuwar.

An Samu Wannan Labari Ne Daga Wajen Saurayin da Zai Aure Ta Mai Suna” Safiyanu Abubakar Inda Ya Fadi Mutuwar Tata Cikin Tashin Hankali.

Allah Sarki Muna Fatan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan Wannan Amarya Da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar ta.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Rashin da Akai Na Wannan Baiwar Allah data Ke Shirin Zama Amarya Allah Yajikan ta.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Dalatopnews.com

KU KARANTA WANNAN:

Rawar Maryam Yahaya Da Baturiya A Kasar Dubai Da Ya Jawo Mata Cece Kuce

Zazzafan Martanin Malam Aminu Daurawa Cikin Fushi Zuwa’ga shuwa gabannin Nigeria.

‘Kuyi Zinah, Fyaɗe, Cha’Cha Kuma Kuna Zaton Allah Bazai Saukar Da Masifa Ba’ – Abdurrahman Birnin-Kudu

Tirƙashi Mai Martaba Sarkin Katsina ya kalubalanci masu hannu da shuni na jihar Baki ɗaya. 

Tirƙashi Za a ƙara kudin amfani da waya a Najeriya. 

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button