Yadda_Ake_Bude_Budurwar_Mace!,__(Matakai_5_Daba_Wanda_Zai_koya_Ma)__Daren_Farko_Na_Jima’i

Yadda_Ake_Bude_Budurwar_Mace!,__(Matakai_5_Daba_Wanda_Zai_koya_Ma)__Daren_Farko_Na_Jima'i

Samari 5 da zaki nesanta kan ki da yin soyayya da irin su:

Mafi yawan lokuta mata da dama kan yi wa kan su korafin cewa samarin su sun rabu da su ne saboda rashin iya murza soyayya da su ta kowanni fanni.

Hakan na yawan faruwa ne idan mace ta yi soyayya da irin mazajen nan da ake kira ‘yan cinye waras’.

Maza ‘yan cinye waras maza ne dake bibiyar mata domin samun biyan wata bukata ta su kawai.

Sakamakon binciken da @PREMIUM TIMES ta gudanar an gano wasu halaye da mata za su iya maida hankali akai don gane irin mazannan dake yi wa mata wayau su lashe kuɗin su sannan su bisu dinnsamun wani abu a wurin su domin guje wa fada wa tarkon soyayyar su.

1. Mutum mai yawan neman mata:

Shi mutum mai yawan neman mata daga ka ganshi za ki gane shi. Ko a lokacin da kuke tare za ki ga idon shi bai tsaya gareki ba, walwalwal daga ya ga wacce ta gitta, sai ya leƙa.

Ga Bidiyon sai kukala 👇👇👇👇👇👇👇

Irin waɗannan mazaje ba su iya tsaya ga matan su koda sun yi aure. Daga kunnga mutum haka ki fece tunda wuri.

2. Ɗan Inna, ko Ɗan mama:

Maza irin haka basa soyayya da mata tsakanin su da Allah domin a kulum suna neman macen da za ta riga yi musu lallaɓasu kamar yadda mahaifiyarsu ke yi musu ne.

Hakan ya sa koda maza irin haka sun fara soyayya da mace baya dorewa ba.

3. Yin soyayya da abokin wasa:

A kullun maza irin haka na soyayya na mata saboda sun ji tausayinsu ko Kuma suna so su inganta rayuwar macen.

4. Maza masu yawan tunani:

Maza masu yawan tunani basu da lokacin yin soyayya da mace.

Hakan ya sa koda sun samu budurwa Bata iya dadewa tare da maza irin haka.

5. Maza masu fankama da ji da kai:

Maza irin haka na ganin cewa kowa a karkashin su yake inda Koda gaisuwa ya hada ku da mutane irin haka basa iya amsawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button