Wata Sabuwa Alkali Yasa An Yanke Mazakutar Wasu Matasa Biyu Kan Laifin Aikatawa Wata Yarinya Fyade
Wata Sabuwa Alkali Yasa An Yanke Mazakutar Wasu Matasa Biyu Kan Laifin Aikatawa Wata Yarinya Fyade

Kamar yadda kuka sani a wannan zamani da muke ciki yawan cin zarafin mata ya zama ruwan dare musamman kan kananun yara mata wadda haka ya addabi kasashen duniya
Wannan lamari yafi afkawune daga matashi wadda sunkai suyi aure amma saboda tsananin rayuwa yakan sa matasan sha’awar yin lalata da yara mata don kore sha’awarsu
A wani bangaren kwa har magidanta saboda tsantsan jaraba sukanyi lalata da yaro wadda daga nan kuma sun lalata rayuwa yarinya wata ma takan rasa ranta sanadiyya wannan abu
Hakane ya fusata wani alkali yasa aka yanke mazakutar wasu matasa biyu kamar yadda shafin daily news hausa suka wallafawa
‘WATA SABUWA| Alkali Yasa A Yanke Mazakutar Wasu Matasa Bisa Lefin Yiwa Yarinya Fyade.
Daga Sageer Tarda Ungogo
Wani alkalin babbar kotun kasar Somaliya, ne ya yanke hukuncin gutsire mazakutar wasu samari sakamakon kamasu da lafin yiwa yarinya yar shekara 10 fyade. Bayan an yanke hukuncin kuma a take a ka zartas.
Kaji masu yi don Allah.
Da fatan wannan zai zamo darasi ga masu shirin aikata wannan dayen aikin.
Masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna alamar kararrawar sanarwa.