Trending

Wannan Shine Asalin Dalilin Rigimar Ali Nuhu Da Hannatu Bashir Harya Kaita Kotu.

Wannan Shine Asalin Dalilin Rigimar Ali Nuhu Da Hannatu Bashir Harya Kaita Kotu.

Ashe Wannan Shine Dalilin Rigimar Ali Nuhu da Hannatu Bashir kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Basu san Dalilin Rigimar ba.

A yanzu Wani labari ya karade social media Akan cewa Jarumin kannywood ali nuhu ya Shigar da babbar Jarumar kannywood Kotu.

Mutane Da Yawa Sunyi Magana Akan cewa ya Zama dole akawai Dalilin Dayasa ali nuhu ya Shiga da Hannatu Bashir Kotu kuma tayi masa babban laifi domin acikin masana’antar kannywood ali nuhu yana daya daga cikin masu hakuri.

Wannan shine karo na farko da Jarumi ali nuhu ya taba kai wata jarumar kannywood Kotu domin a tarishen Rayuwar sa bai taba kai wata jaruma ba hakane yasa a yanzu haka mutane da yawa sukai mamakin Hakan.

Abinda ya faru shine Hannatu Bashir ta Kira ali nuhu Akan zai fito acikin Wani Sabon film din ta wanda a yanzu haka ta Fara dauka kuma ali nuhu ya amince zai Shiga film din sai kuma bayan nan yaki zuwa wajan daukar film.

Wannan shine Dalilin Dayasa Hannatu Bashir ta Fusata ta yiwa ali nuhu Zazzafan Martani Akai Domin ba taji dadin abinda ya faru ba.

Read Also:

Shin Da Gaske Fatima Ali Nuhu Ce A Wannan Bidiyo Sannan Mahaifinta Yayi Kuka Saboda Bakin Ciki

Tofa Bidiyon Iskancin Murja Da Mai ushirya Ya Yana Lalubeta A Mota Videon Daso Ya Janyo Mata

Rarara Yaci Mutunchin Shugabannin KanoYa Kira Ganduje Hankaka’ Kwankwaso Tinubu

Ya kamata Maza suna dukan Matan su idan suka musu laifi, cewar Naziru Sarkin Waka

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button