Maganin Karfin Azzakarin Da Ake Awa2 Na Jima’i

Maganin Karfin Azzakarin Da Ake Awa2 Na Jima’i
Duk wanda wata lalura ta jawo mazakutar sa ta dena aiki ko tayi rauni koma ta mutu baki daya ga hanyar da zai dawo da ita insha Allah.
Zaka samo yayan habbatisauda yayan hulba kowanne 300g
Garin kusdul hind 300g
Haltit 400g
Garin kanin fari 450g
Sai kahada karika tafasawa kanasha dasafe da zuma.
Da yamma kuma da madara.
Sai kahada man zaitun (zait zaitun bakar) da man simsim,sai kasamo tafarnuwa cikin hannu daya kabare asoyata dawannn man zaitun da man simsim din. Idan aka sauke sai atace, zaka rika shafawa bayan minti 20-30 sai kawanke insha Allah cikin yardar Allah madaukakin sarki yana maganin irin wannan matsalar taka, insha Allah.
Allah yasa mu dace