Wannan shine asalin abin da yake faruwa tsakanin ganduje da rarara wanda har za’a rushe gidan sa dole.
Wannan shine asalin abin da yake faruwa tsakanin ganduje da rarara wanda har za’a rushe gidan sa dole.

Gaskiya magana akan za’a rushe gidan mawaki rarara sabo da yaci mutuncin gwamnan kano wato ganduje shin menene gaskiyar wannan maganar idan kun bimu zakuji gaskiyar magana.
Dafarko dai daga abun da muka samu daga cikin labarin maganar rarara da kuma ganduje wato gwamnan kano domin a yanzu munfara samun labarin mutane suna cewa ganduje zai rushe gidan rarara.
To mudai a iya bincuken da mukai mungano cewa ance za’a rushe gidan rarara ne sabo da gidan sa yabiyo ta hanyar ruwa shine babban dalilin da yasa aka ce za’a rushe gidan sa a jahar kano.
Bawai sabo da fadan da suke da rarara ba amma har yanzu muna ci gaba da bincike akan wannan batun
KU KARANTA WANNAN:
Innalillahi Aisha Najamu Taga Takanta Awajan Murja Ibrahim
Karan Farko Ali Nuhu Ya Karya Alkawarin Da Yayi Nacewa Bazai Kara Rungume Mace Ba
Aure Dadi: Bidiyon yadda Ummi Rahab tayi kiba ya bawa duniya mamaki
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.