Wani ango ya saki amaryar sa A daran farko sabo da ya ga wani bidiyan ta Innalilahi wainna ilaihir raji’un.

Wani ango ya saki amaryar sa A daran farko sabo da ya ga wani bidiyan ta Innalilahi wainna ilaihir raji'un.

Wani mutumi ya saki amaryar sa a daran sabo da wani dalili babba abun yafaru ne bayan ya gane wani abu yafaru da amaryar kafin aure kuma aka boye masa gaskiya.

Wani ango yarabu da amaryar tun a daran farko sabo da tsohon sauyin ta Ya turo masa da wani fai fan sidi kuma yace masa yaje ya kalli abun da yake ciki da wuri kar lokaci ya kure masa.

Angon kuwa haka yayi sai ya shiga cikin daki shi kadai ya kulle kofa ya tabbatar ya bake ko ina babu wanda yake ganin sa, sai kawai ya fito da sakon da aka turo masa.

Bayan ya fito da wannan sidin sai ya saka shi a inda zai nuna masa abun da ya kusa yin hakan ke da wuya sai ya ga abu buwan da wacca zai aure ne suka yi ita da tsohon saurayin ta.

Abu buwan kuwa ba masu kyau bane abu buwan banza ne da na wofi hakan kuwa yasa angon nan take yaje ya kawo karshan shagalin bikin yace ya rabu ta ita baku zayyi auran da itaba.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button