MAGANIN DADEWA ANA SADUWA 30 MINUTES+ FISABILILLAH (MAGANIN SAURIN KAWOWA
MAGANIN DADEWA ANA SADUWA 30 MINUTES+ FISABILILLAH (MAGANIN SAURIN KAWOWA

*・GIDAN AMARE MASU SHIRIN AURE・*
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
*▽・MACE SAI DA GYARAN JIKI・▽*
□ *GYARAN AMARYA* ( 1 ) □
●☏Ga Number Wayarmu Only ✆WhatsApp 09133596443
▾ dilka.
▾ lemon tsami.
▾ nescafe.
Ki samu dilkar ki sai ki zuba masa nescafe ki matsa masa lemon tsami sai ki zuba masa ruwan zafi a Kai ki rufe shi.
Zaki ga tadan kumbura zuwa anjima sai ki dinga Diba kina shafawa a jikinki.
Zaki barshi zuwa wani lokaci har ya bushe a jikinki Daga nan sai ki dinga kankare shi Daga jikinki
zaki dinga ganin dattin yana fita Daga jikinki zaki kuma ga fatar jikin ki tayi santsi Dan haka amarya sai a yiwa ango gyaran na musamman.
■ *GYARAN AMARYA* ( 2 ) ■
▾ kurku.
▿ du’aul Janna.
▾ humra.
▿ madale.
A hada su waje daya a saka Dan ruwa kadan a kwaba a dinga shafawa a jikin fata zaki yi kyau
sosai kuma kamshi zai Kama jikinki.
□ *GYARAN AMARYA* ( 3 ) □
⇢man zaitun.
⇢ nono kindirmo.
⇢ kwal.
sai ki hada su waje daya ki cakuda Daga nan sai ki dauka ki shafa a kan fuskarki Daga nan sai ki samu ruwan dumi kina tirarra fuskarki.
✿ *GYARAN AMARYA* ( 4 ) ✿
zaki iya samun cocumber ki shafa a kan fuskarki.
♜ *GIDAN GYARAN AMARYA* ( 5 ) ♜
✯ lalle.
✯ madara turare kafi-kafi.
✎ da’aul Janna.
✯ madara turare sultan.
A hada su a kwaba su ko kuma a jika su tare da lalle ko kuma a dafa sai a tace ruwan lalle sai
amarya ta dinga wanka dashi.
●☏Ga Number Wayarmu Only ✆WhatsApp 09133596443
Kuma zai Kama jikinta yayi kyau sosai.
Bayan nan sai ki nemi turare wuta mai kyau mai kamshi ki dinga turara jikinki dashi.
□■ *SABULUN GYARAN FATA* ■□
➤ black soap.
⇢ septol.
⇢ Ghana soap.
⇢ sabulu salo.
⇢ dudu soap.
⇢ kurkur.
⇢ dilka.
⇢ ganyen magarya.
⇢ lalle.
⇢ madara turare.
ki hada su waje daya ki burga su sai ki saka su cikin bokiti karami kina wanka dashi zaki ga yadda
jikinki zai dinga yin kyali da kamshi ga uwa uba taushi da zai yi.
▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃
●☏Ga Number Wayarmu Only ✆WhatsApp 09133596443