Innalilahi Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Hotan Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana

Innalilahi Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Hotan Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana

Tsohuwa kuma fitattaciyar jarumar kannywood wato Rashida Labo wacce aka dade ana gogawa da ita a masana’antar kannywood kafin ta daina film tayi aure gaba ki daya tabar kasar najeriya ta koma Australia da zama ita da mijinta data aura.

Auren ta mutane sun tabbatar a boye akayi shi domin babu daya daga cikin masoyan ta wanda yasan tayi aure sai bayan anyi auren da jimawa mutane suke samun labarin tayi aure sun yarda ne ta silar ganin hoton ta tare da mijin a kasar waje.

Bayan wanu dan lokacin jaruma Rashida Labo ta saki wadannan hotuna wanda ta dauka a filin jirgin kasa. Bayan ta daura su a shafinta na sada zumunta mutane suka fara dauka suna yadawa a shafukan su suna zaginta saboda tayi shigar da bata dace ba da addinin musulunci.

Mutane suna cewa ta bayyana tsaraicin kirjinta. Bayan tsawon lokacin wannan jaruma haryanzu bata ce komai ba sannan a rahoton da muka samu zagin da mutane sukeyi mata bai saka ta goge wannan hotuna ba saidai wannan rahoto bai ingantaba domin yanzu babu wannan hotuna a shafinta.

A cikin wannan kwanakin aka cigaba da yada wannan hotuna a matsayin yanzu tayi su. Ana cigaba da zaginta. Bayan dogon bincike 24blog ta gano wannan hotuna sun kusa shekara ukku dayi domin yanzu wannan jaruma ta kusa ninka haka kiba. Hakan yake nufin wannan kuskure ne tayi shi tun a baya kuma ta goge wadannan hotuna.

KU KARANTA WANNAN:

Kalli Yadda Wata Budurwa Take Tallata Kanta Dan Tasamu Costomer

Turkashi: Yadda wata mata ta mutu kuma ta dawo a kasar Ghana.

Tirƙashi An Kama Ma’aikaciyar Gidan Yari Gandiroba Tana Lalata Da Mai Laifi Innalilahi

Bidiyon Yadda Wata Budurwa Take Iskanci Dan Taja Hankalin Samari

Kada kumanta. Kudanna mana amar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button