Sabon Hadin Kankacewar Gaba Da Saurin Inzali Yayin Saduwa Da Iyali
Sabon Hadin Kankacewar Gaba Da Saurin Inzali Yayin Saduwa Da Iyali

Biyan bukatar namiji da mace wajen jima’i yasha banban ta fuskar tsawon lokaci.
Kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu da mazajensu, haka kuma, kashi 45 na wasu matan na bukatar minti 12 yayin saduwa. Abin mamaki shine, kashi 75 na maza na kasa jurewa su tsawaita lokacin biyan bukatarsu zuwa minti 3 ko 6, sabanin lokacinda wasu matan ke bukata don biyan bukatarsu.
Saurin inzali ko kawowa yanayi ne da
namiji yake saurin biyan bukatar jima’i da zaran zakari ya shiga farji cikin ‘yan dakikoki ko mintuna kadan koma kafin shigar zakari cikin larji kasancewar namijin baya iya tsawaita lokaci ko jure dadin jimain da yake ji na tsawon wani lokaci, musamman saboda matsannanciyar sha’awa ko kamuwa da yawa.
Saurin inzali na faruwa ba tare da mutum yayi wata niyyar yin hakan ba. Jima’i a wannan yanayi na karewa da zaran maniyyi ya fita daga jikin namiji.
A wannan yanayi namijin baya iya yiwa sha’awarsa linzami ta fuskar rage sauri domin more jima’i na tsawon wani lokaci kuma baya iya gamsar da iyalinsa wacce saurin inzalisa ke hanata biyan bukatarta, ko haddasa rashin gamsuwarta.
Kasancewar mata na bukatar lokaci mai tsayi fiye da na maza mafi yawan lokutta.
ABUBUWANDA KE HADDASA SAURIN INZALI/ KAWOWA
Haryanzu dai babu wani sahihin bayani ko dalili dake bayyana dalilin saurin kawowa ba, saidai wasu bayanai akan dalilan da ka iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga maza (premature ejaculation).
Sune kamar haka:
1. Matsalar rashin karfin mazakuta (erectile dysfunction). Idan namiji baya da karfin gaba to akwai yiwuwar asami saurin kawowa lokacin jima’i, haka kuma, idan akwai karfin zakari to akwai yiwuwar dadewar yin jima’i mai tsawo tsakaninin ma’aurata biyu. Saboda haka, saurin inzali na iya zama wani lokacin alama ce ta rashin karfin zakari.
2. Yanayin halittar wasu mazajen. Wani haka Allah Ya halice sa ko minti 1 baya iya yi da mace. Amma wannan baya nufin baza’a iya samun saukin yanayin ba. Za’a iya neman magani ko Allah Yasa a dace.
3. Samuwar hadari (accident) wanda zai iya shafar al’aurar mutum. Hadari wanda ya shafi lafiyar al’aura na iya haddasa matsalar saurin kawowa.
4. Magungunan kayan mata/da’a da mata Keyi. Magunguna na matsi da mata ke akawa cikin gaba domin matse/tsuke farji. Idan mace tayi amiani da wani magani gabanta ya tsuke/matse iiye da yanda maigidanta ya saba jinta zai lya sa maigidan yayi saurin kawoWa saboda karuwar dadi ko dandanon jima’i.
5. Cututtuka masu shafar lafiyar jimai, kamar cututtukan sanyin mara na maza da mata.
6. Ciwon damuwa ko fargaba na iya
haddasa saurin inzali. Misali, idan mutum yayi sabuwar amarya budurwa ko bazawara , 1dan yana largabar ko zai iya gamsar da ita ko damuwa akan wani abu, wannan tunani Zai iya sanya saurin inzali a cikin saduwar
7. Yin istimina’i da gaggawa ( quick
masturbation) da wasu matasa keyi kamin suyi aure, musamman yara don gudun kada a kamasu (wasa da aľ’aura ko zinar hannu). Yana shalar lafiyarsu, yana haddasa saurin kawowa lokacin jima’i.
8. Gado daga wajen mahaifan mutum
(inherited traits). AKwai yiwuwar mutum yayi gadon saurin kawowa daga mahaifinsa ko kakansa ko wani ]ininsa, wato tsatstsonsa. Wato haka duk “family” nasu Suke amma bai sani ba.
9. Matsananciyar shaawar yin jima’i. Idan mutum ya kosa yayi jimai, itünar sha awarsa ko kamuwa da yawa zata lya sanya shi yayi saurin kawowa da zaran zakarinsa ya shiga jikin mace ba tare da bata wani lokaci ba.
10. Rashin wasanni tsakanin ma’aurata kafin saduwa ta yanda macen zata iya fara biyan bukatar ta da wuri kalin maigida ya fara jimai da ita ta gaba da gaba.
11. Sauyin abokiyar saduwa/ sabuwar amarya budurwa ko zawara. Yanayin sabuwar abokiyar rayuwa, wato sabuwar amarya ga maigida nada tasiri ga kwalwar namiji, yana sanya namiji ya rikice ko diimauce da dauki wanda hakarn zal sanya shi saurin kawowa. Bugu da kari, Binciken ilimi na kiyimiyya ya nuna cewa samun sabuwar abokiyar saduwa (mata) na sanya maniyyin namiji inganci da kyau fiye da nada.
14. Canza salon kwanciyar aure, musamman mutum kada yayi kwanciya da iyalinsa Wacce zata sa zakarinsa ya shige duka cikin gaban ta. Nutso (deep penetration) nasa saurin inzali.
13. Nau’in wasu magungunan. Akwai wasu magungunan da “side effects” nasu zai iya haddasa saurin kawowa ga mutum. Da sauransu, mu takaita haka.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.