Advertisement

Tofa! Yanzu haka suna kotu kanin ango ya Ɗairkawa amaryar ya yansa ciki Innalilahi.

Tofa! Yanzu haka suna kotu kanin ango ya Ɗairkawa amaryar ya yansa ciki Innalilahi.

Wannan labarin sai ka karan tashi ma zaka fuskanci yadda ai nihin abun yake gaskiya ana abun da bai kama taba a wannan lokacin dan haka kukuran ta kuji yadda abun yake.

Ƙani mai suna David, ya dirƙawa matar yayansa ciki a ƙaramar hukumar Doma Jihar Nasarawa. bayan yayan nasa ya tafi samun horo na wata tara domin zama Ɗan sanda.”

“Rahoton ya cigaba da cewa, yayan na sa mai suna “Japhet” ya yi sabuwar amarya inda suka yi alƙawarin ba za su kusanci juna ba har sai ya dawo samun horo na zama cikakken Ɗan sanda.

Bayan tafiyar “Japhet” ɗin zuwa samun horo ba wuya na zama Ɗan sanda, sai ƙaninsa “David” ya Yi amfani da wannan damar na wurin maye gurbin yayansa ɗin suna goge raini tsakaninsa da matar yayansa ɗin inda har sai da ta ɗauki ciki.”

Bugu da ƙari bayan dawowar “Japhet” jihar Nasarawa zuwa gida a domin duba iyali kawai sai yayi kaciɓis da wannan mummunar lamari, matarsa ɗauke da ciki rugum har na wata tara, biyo bayan tsananta bincike da aka yi bayanai suka tabbatar cewa ƙaninansa ne “David” ya dirƙawa mata ciki.”

Wannan shine karshan wannan rahotan a wannan lokacin muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka na Dalatopnews.com

KU KARANTA WANNAN:

Innalilahi Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Hotan Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana

Nafisa Abdullahi ta kuma yin magana akan Iyayen da suke tura yaran su barace-barace

Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un Rayiwa babu tabbas yanzu yanzu meke samun labarin ladidi fage na fama da matsanancin rashin lafiya.

Tirƙashi Abinda Garzali Miko Ya Aikata Tare Da Jaruma Rakiya Musa A Wannan Bidiyoyin Bai Dace Ba Kodan Saboda Matar Shi

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button