Advertisement

Kalli Wani Bidiyo Mai Ban Sha’awa Da Naziru Sarkin Waka Ke Tilawar Al-qur’ani

Kalli Wani Bidiyo Mai Ban Sha’awa Da Naziru Sarkin Waka Ke Tilawar Al-qur’ani

Wani bidiyo da Naziru Sarkin Waka yai yana tilawar Alqurani Maigirma ya dauki hankalin jama’a sosai saboda salon yadda yake karatun za kasan shi kwararre ne a fagen.

 

 

 

Ba kasafai za ka samu mutum da baiwa guda biyu ta kwarewa a fagen waka da kuma haddar Al-qur’ani ba. To shi Naziru Allah ya yi masa Wannan baiwar.

 

 

 

Taba nan ku Kalli yadda sarkin waka ke Karanta Al-qur’ani abin sha’awa 👇👇

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button