Tofa! Nafisat Abdullahi ta ƙaryata Fatee washa akan maganar, ita Akafara Yiwa Tayin Film ɗin Labarina shiri mai dogon zango
Tofa! Nafisat Abdullahi ta ƙaryata Fatee washa akan maganar, ita Akafara Yiwa Tayin Film ɗin Labarina shiri mai dogon zango.

Babbar jaruma a cikin masana’antar Kannywood wadda aka jima ba’a ga fuskarta ba a cikin shirye shiryen da ake yi a masana’antar tun bayan rigimar ta dasu Naziru Sarkin Waka a kan fim din LABARINA mai dogon zango.
Fati Washa a cikin wani shiri da Hadiza Gabon take gabatarwa data gayyace ce ta.
Hadiza Gabon ta budi baki ta tambayi Fati Washa,Ya akayi ta tsinci kanta a cikin shirin LABARINA series?
Rufe bakin Hadiza Gabon keda wuya Washa din tace ai tun kusan shekarar 2020 Malam Aminu Saira ya nemi su Zauna,har ta kai sun zauna suka tattauna,har ya kai wa yanzu da aka fara ganinta a cikin shirin.
Sannan bugu da kari jarumar tace ai ita ce akaso ta fito a shirin tun a shekarar 2016,amma saboda Nazifi Asnanic yace gwanda a saka Nafisa Abdullahi saita fi kyau da dacewa da shirin.
Haka dai bayan bayyanar labarin a shafin Twitter,shafin Labaran Kannywood ya rawaito wannan labarin kamar yadda mukayi bayani a sama,nan kuwa bayan Rahama Sadau ta gani saita kyalkyale da dariya.
Itama Nafisat din sai tayi dariya ta rubuta a harshen Turanci “Lol,is that what they told her? So she could do the show? Ok ooo
Fassara: Hmm,au haka suka fada mata saboda taji dadin bayyana a shirin? To ai shikenan. Inji Nafisat Abdullahi din.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su a wannan shafin namu na Dalatopnews.com
To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan aukuwar wannan lamari na jarumai Kannywood guda biyu don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci kaitsaye.
KU KARANTA WANNAN:
Tofa! Yadda sojoji suka yi luguden wuta ga sansanin yan ta’addan Boko Haram a jihar Barno
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.