Ga hadin maganin da zakuyi wanda yake hana jin zafi a lokacin saduwa ko bayan saduwa
Ga hadin maganin da zakuyi wanda yake hana jin zafi a lokacin saduwa ko bayan saduwa

Jin zafi lokacin saduwa da iyali wata alama ce da take nuni da faruwa, aukuwa, ko kuma tabbacin wani yanayi na rashin jituwa tsakanin marar mace da karfin sha’awar dake tattare da ita, ko kuma mijinta.
Wannan yanayi yana haifar da abubuwa da dama wadanda suke sanya aji rashin gamsuwa lokacin da ake jima’i, wanda yana zama wani dalili ko kuma sila da take haifar da sabani ko kuma mutuwar aure tsakanin ma’aurata.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka.
(1) Mazarkwaila
(2) Man shanu
(3) Kayan kamshi
Bayanin yadda za’a hada, Zaki nemi kayan hadi sai ki tafasa sai ki tace ki dunga sha har tsawon lokacin da wannan hadi zai kare, kamar a kalla kina hadin har na tsawon sati daya, ko kuma sati biyu.
Wannan hadin yana taimakawa wajan hana jin zafin saduwa ko kuma bayan an gama saduwa da mace.
Mata da yawa idan ana saduwa da su suna yawan jin zafi wanda hakan yakan sa basajin dadin jima’in da ake dasu, ko kaga wata ma tana tsanar maigidan nata tana ganin kamar shine yake mata da zafin.
To cikin yardar Allah idan kuka maida hankali wajan hada wannan maganin da muka kawo muku, insha Allahu duk macen da take jin zafi a lokacin da maigidanta yake saduwa da ita to zata daina.
Allah ya bamu sa’a