Yadda zaku hada maganin matsalar saurin kawowa a lokacin saduwa da iyali
Yadda zaku hada maganin matsalar saurin kawowa a lokacin saduwa da iyali

A baya munyi muku bayanin yadda za’a samu jinkirin kawowa yayin saduwa sai muka ga yadace mukuma kawo muku wata hanyar.
Domin magance saurin kawowa ga maza yayin saduwa da iyalansu sai suyi ƙoƙarin neman waɗannan haɗi suyi amfani dashi.
Man Na’a Na’a,
Man kaninfari,
Ruwa Dumi.
Yadda zaku Haɗa
Zaku nemi man Na’a Na’a kwalba daya (1) da rabin kwalba na man kaninfari,
Sai ku hade su waje daya, amma ku tabbatar man Na’a Na’a ya ninka na kaninfari yawa.
Zaku samu ruwan ɗumi ba mai zafi sosai ba saiku wanke azakarin ku dashi sosai Sannan a kawo wannan haɗi shafe a shafe azakarin da shi sosai, zakuyi haka kamar sau biyu a rana.
Zaku samu kamar sati biyu (2) kuna wanann haɗin Insha Allahu za’a samu waraka.
Ga wasu kadan daga cikin amfanin sa wajen magance wasu cututtuka guda 10
Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).
2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.
3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya.
4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.
5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa.
6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari.
KU KARANTA: Zabe: Yan siyasa na kwasar dalibai a matsayin yan bangan siyasa – Sarki Sanusi
7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa ‘yar kadan domin maganin ciwon shawara.
8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.
9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.
10-Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar Diyabetis ya rinka shan furen zogale da citta kamar shayi.