Advertisement

Innalilahi yadda aka kama wata budurwa tana yiwa saurayin ta Asiri

Innalilahi yadda aka kama wata budurwa tana yiwa saurayin ta Asiri

Gaskiya mutane akwai masu damuwa sosai wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi na wata budurwa tana wanke wandan ta acikin tukunyar miyayadda wata mace tacire wandonta na ciki ta saka a tukunya tana girki zatai asiri yanzu.

Babu shakka wannan lamari yayi matukar girgiza a’lumma dadama matuka saboda ganin yadda wannan mata ke aikata wannan abu babu kunya tsabar Iskanci yanzu kuma haka za a bawa mutane mamaki.

Muna fatan allah yaganar da masu Aikata Irin wannan danyen siki domin kuwa hakan bai dace ba, wannan kenan kadan daga rahoton mu akan yadda wannan lamari ya faru na wannan abu da wannan mata ta aikata babu kunya.

Mun gode sosai da sosai masoya bisa ziyarar ku a wannan gida mai albarka na musamman gidan labarai masu Inganci na Dalatopnews.com

KU KARANTA WANNAN:

A cewar wata budurwa~ Idan har wanda zan aura talakane to gwara na cigaba da zama haka har na mutu banyi aure ba Turƙashi.

Tofa! Shari’ar Abdul jabbar abun da ya kamata kusani akan kisan Abdul jabbar ɗin

Innalilahi wainna ilaihir raji’un wanda yaran tse da Al’qur’ani abdul jabbar bai zagi ma’aiki ba Turƙashi

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button