Advertisement

MAGANIN ULCER CIKIN KWANA 7 DA YARDAR ALLAH.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji 🍈
2. Garlic(Tafarnuwa)🧄
3. Zuma🍯

YADDA ZA’A HADA:

Da farko zaka samu kabeji danye kamar ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender.

Sai a zuba ruwan kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai.

Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa dace.

Ya take ne ƴan amanarmu? Barkanku da dare.

Kada ku sha’afa zaku iya shiga Group ɗinmu na #Telegram ta wannan link domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a koda yaushe.
👇👉

.Amfanin ruwan lalle a fata:
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
SHARE 🔔

AMINA ABDULLAHI:

Barkanmu da sake saduwa da ku a wannan filin namu na kwalliya. Jama’a da dama sun san cewa lalle abin ado ne ga mace. Bayan haka ruwan lallen ma na da matukar amfani ga fata. Ana shuka lalle ne a wuraren da ke da zafi. Yanayin zafin wuri ke nuna kyan launin lalle. Don haka a yau na kawo muku yadda za a yi amfani da lalle a fata.

– Domin samun sulbin fuska, a jika lalle na tsawon awa biyu sannan a kwaba shi da ruwansa sai a diga man zaitun da kwanduwar kwai sannan a shafa a fuska na tsawon minti talatin sannan a wanke da ruwa. Ana son shafa irin wannan hadi kamar sau daya a mako.

– A jika lalle da ruwa sannan a zuba man zaitun da man kwakwa a rika wanke gashin kai da shi domin hana gashi tsinkewa da kuma sanya gashi laushi,

– Domin magance amosanin kai; a kwaba lalle da ruwan lemun tsami kadan sannan a shafa a fatar kai a bar shi na tsawon minti goma zuwa sha biyar kafin a wanke da sabulun wanke gashi.

– Ruwan lalle shi ne babban abin da ke taya lalle kamawa a fatar hannu. Ana gane lalle mai kyau ne ta ganin irin launin ruwan da ke jikin lalle.

– Shi kansa lalle abin ado ne ga mata idan aka sanya shi a tafin kafa ko a hannu.

– Ana wanka da ruwan lalle bayan ya tsumu domin kara launi ga amaryar gobe. Za a iya jika ruwan da lalle mai dan dama ya tsumu bayan amaryar gobe ta gama wanka za ta iya watsa wannan ruwan a wankan karshe domin sanya fata laushi da launi mai kyau.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button