Idan kayi amfani da wannan hadin maganin zaka dauki tsawon minti 40 kana jima’i baka kawo ba

Idan kayi amfani da wannan hadin maganin zaka dauki tsawon minti 40 kana jima'i baka kawo ba

Ba komai ne da masana lafiya na zamani idan basu tabbatar dashi ba yake zama karya, amma yawancin masu wannan matsala suna samun ta Sanadiyyar aikawa istim’nai Musamman wadan da suka jimai kuma suke yinsa da gaggawa.

Amma wannan kamar yadda na fada masana kiyon lafiya na zamani basu gasgatar ba, amma yafi yawan masu matsakar da muka zanta dasu sun tabbatar mana da cewa suna aikata istim’nai.

Amma koma meke jawo wannan matsalar insha Allah ayi amfani da wannan magani domin samun waraka.

ABINDA ZA’A NEMA.

1. Man Na’a Na’a.

2. Man hulba.

3. Man kanfanin.

Za’a hade su waje daya zaa rika shafe iya yankan Azzakari (saman kaciya) minti na tsawon wata 2 kullum sai a wanke.

In sha Allah adau lokaci ana yin hakan zaa dace.

Idan kana ganin azzakarin ka girma a lokacin jima’i sannan ya kankance a bayan kun hada to ga magani.

A cikin Azzakari akwai wasu jijiyoyin jini da ake kira da Arteries da veins suna shigar da jini cikin Azzakri da fitar dashi daga azzakari.

Wadannan jijiyoyin jini suna taka muhimmiyar rawa wajen Tsayawar Azzakari(Erection)wanda da wasa suka dena aiki Azzakarin ka ya dena aiki kenan.

A lokacin mikewar Azzakari, jijiyar arteries Suna kara girma don ƙara yawan jini zuwa azzakari, Jini yana cika bututu guda biyu na nama wanda suke da taushi a cikin azzakari,ana ce dadu (corpus cavernosa).

Wannan yana sa su kumbura su kara girma, suna sa azzakari ya zama babba kuma ya yi karfi.

Bayan mutumya fitar da maniyyi ko kuma ya daina jin sha’awar jima’i, sai jijiyoyin jikin su faɗaɗa kuma tarkon jinin ya koma cikin jiki.

Azzakari ya dawo daidai gwargwado ya zama bashi da karfi saboda jini ya fita daga cikin sa.

Saboda haka wadan da suke damuwa don Azzakarin su ya zama karami lokacin da babu Shaawa wannan ba komai bane, haka abun yake dama.

Amma akwai masu fama da matsala ta Erectile dysfunction (ED) wadan da basa iya tsayar da azzakari na wani lokacin, ma’ana da Azzakarin ya mike lokaci kadan sai ya kwanta.

Wadan nan sune suke da matsala daya kamata su nemi magani akan ta,akwai abubuwa da yawa da suke jawo wannan matsala ita ma dabida haka ku kasance damu insha Allah zamu kawo bayani akan hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button