Hukuncin Wanda Yake Tsotsar Farjin Matar Shi Da Hukuncin Wanda Yake Saka Hannu Cikin Farjin Matar Shi Yana Wasa Har Sai Ta Samu Gamsuwa

Hukuncin Wanda Yake Tsotsar Farjin Matar Shi Da Hukuncin Wanda Yake Saka Hannu Cikin Farjin Matar Shi Yana Wasa Har Sai Ta Samu Gamsuwa Ta Kawo Ruwa, Wallahi Wannan Darasi Yanada Matukar Amfani Ga Ma’aurata.
Malam menene hukuncin wanda yake wasa da azzakarin sa maniyyi ya fito ? Ko Kuma matar da take sanya yatsa a cikin farjinta ?
Amsa
….. Yin haka bai halatta ba kuma yana daga cikin manyan laifu a musulinci.
….. Yana janyowa mai yin hakan fushi da kuma tsinuwa daga ubangiji ( S.W.A )
….. Manzon Allah ( S.A.W ) yana cewa “Mutum bakwai, Allah ya tsine mu su. Kuma bazai dube su da rahama ba ranar al-qiyamah.
….. Zai ce mu su Ku shiga wuta tare da masu shigar ta.
1. Wanda yake yin Luwadi
2. Wanda ake yin Luwadin dashi
3. Mai yin zina da dabbobi
4. Mai yin zina da uwa/Mahaifiya
5. Sannan kuma yayi da ‘yar ta
6. Mai yin zina da hannayen sa (wato mai yin wasa da azzakarin sa da kuma
7. mace mai yin hakan ga al’aurar ta)
…..sannan shi kuma wannan aiki yana daga cikin irin laifukan da mutanen Annabi Lut ( A.S ) suka aikata.
…… Sannan kuma an Ruwaito cewar duk masu yin hakan idan har basu tuba ba.
….. Zasu tashi a ranar al-qiyamah Hannayen su dauke da ciki ( wato juna biyu )
….. Sannan kuma Likitoci masu ilimin sanin lafiyar jikin Bil-adama sun fadi wasu illoli da dama wadan da yin hakan yake haifarwa.
1. Mantuwa mai tsanani ( mantuwar karatu e.t.c )
2. Raunin idanu masu yin hakan idan basu dai na ba, suka makancewa kafin wani lokaci mai nisa
3. Raunin Al-aura duk mai yin haka, Idan suka yi Aure sukan yi fama da rashin karfin Azzakari, saboda duk maniyyin da aka fitar dashi da gan-gan baya fita gaba daya. Wannan wanda yayi saura sai ya daskare maka a cikin marar ka.
4. Rashin haihuwa: wan an daskararren maniyyin yana kashe kwayoyin halitta daga jikin Namiji ko Mace.
5. Ciwon hauka da Kuma kaskanci.
Wannan kadan na tsakuro daga cikin irin illolin da yake haifarwa. A jikin Namiji ko Mace.
Dan girman ALLAH kayi/kiyi posting din wannan abin akallah a cikin friends ka/ki koda guda 10 ne. Yadda kusan kowa zai samu. Da groups din ka/ki Wannan wadannan matsalolin a halin yanzu muna facing din su a rayuwa,
Allah yasa mu amfana
Dr. Saleh Sani Muhammad Amana Islamic Medicine.
Nonon mace yana da jijiyoyyi da kuma namatayadda kana tabawa yake kai sakon zuwa ga jikinta ko kuma kwakwalwarta.
Maza nason tsotsar Nonuwan mace kamar yadda suma matan suke so a yabashi, amman wasu mazan suna daina shan Nonuwan matansu da zarar sun sami ciki sabida sun yadda da cewa ruwan Nonon mace yana da illah ga manya.
Yana taimakawa wajan dai-dai ta tsarin tafiyar jinin jikinta, sannan idan ana tsotsar Nonuwan mace na lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta ya karu zuwa 110 a duk minti daya.
Sannan yana zamarwa mace kamar motsa jiki ne da kuma samun Karin lafiyar jikinta.
To ya kamata dul Namijin da yaji wannan bayanin yana yawan tsotsar Nonuwan matar sa domin samar mata da farin ciki da kuma lafiyar jikin ta.
Domin yin hakan ba karamin karawa mata jin dadi yake ba musamman ma’aurata domin suke da bukatar hakan.
MUHIMMANCIN JIMA’I DA SAFE GA MA’AURATA:
IDAN BAKA IYA GAMSAR DA IYALI DA DARE KA JARABA ( ASUBA ):
domin lokacin baka da tunani 90% na damuwa kamar dare
⏳ ma’aurata masu wayo sukanyi amfanida wannan lokaci dan biyawa junansu bukata masana suntabbatar cewa wannan saduwar nakarawa ma’aurata shakuwa da kaunar juna da’aminci tare da farinciki, maigida zaifita zuciyarsa awanke babu wata damuwa ko sha’awa, itama uwar gida zatakasance acikin annushuwa dagamsuwa.
Farfesa Musa Yakubu, na jami’ar Ilorin, a wata lakca da ya gabatar mai taken “Knocking Down the Barriers to Four O’Clock Activities” (Yaye Hijabin Da Ke Tsakaninka Da Muhimman Al’amuran Karfe Hudu [na safiya]), ya bayyana jima’in sanyin safiya a matsayin wani makami mai linzami da zai iya tarwatsa rashin walwala, rashin jituwa, rashin fahimta da kuma uwa uba fatattakar matsalolin hawan jini da lalurori da suka shafi zuciya.
Shehin malamin ya gabatar da kasidar ne a wajen taron gabatar da kasidun tabbatar da shehunnan malamai a matsayin farfesa mai cikakken iko karo na 163 na jami’ar ta Ilori da a turance a ke kira da “Professorial Inaugural Lecture”
Shehin Malami Musa Yakubu ya bayyana cewa, yin jima’i sau uku zuwa hudu a sati na taimakawa matuka wajen inganta rayuwar soyayyar ma’aurata, ya kuma kara danko da ingancin auren shi kansa.
Farfesa ya ce ” Bincike ya nuna cewa jima’i na kara karfafa lafiyar garkuwar jiki ta hanyar samar da wani tsaro na musamman ga kwayoyin halitta hawa na farko da ke kare jiki daga kamuwa daga zazzabi da mashako (mura). Har-ila-yau, jima’i, na kara hauhawar kwayoyin halittar Immunoglobin A (IgA). Shi wannan Immunoglobin A na dauke da sindaran “Antibodies” da ke baiwa jiki wata kariya ta musamman daga kananun kwayoyin cututtuka dangin Bakteriya, da Bayros, da Tokzin (bacteria, viruses, toxins)”
Farfesa Yakubu ya ci gaba da cewa “Jima’i na taimakawa mace (matar aure) wajen daidaita lokacin al’adarta ya kasance babu tangarda tare da inganta samun lafiyayyen bacci”
“Jima’i na sanya jikin dan adam ya saki wani sinadari mai suna Oxytocin da ke karawa mutum walwala da nishadi tare da inganta kusaci tsakanin ma’aurata biyu da kuma barinsu cikin farin ciki a duk lokacin da suka kammala jima’i”
Jima’i na tsawon minti 20 kacal na taimakawa jiki kona calories 150 (wani sinadari da ke samar da makamashin zafi ga jiki)
Farfesan na Biochemistry ya ci gaba da cewa “Jima’i shi ne mafi ingancin hanya da Ubangiji ya baiwa mutane don samar da nishadi, walwala da kuma karfafa dankon zumunci tsakanin ma’aurata”
Farfesa ya ce ” Duk auren da ma’auratan ba sa iya gamsar da junansu ta fuskar jima’i, aure ne da kai tsaye za ka iya kira da mataccen aure”
Rashin gamsar da abokin zaman aure, ko shakka babu ya yi sanadiyyar mutuwar aure babu iyaka a Nijeriya, a saboda haka Farfesa Musa Yakubu ya ja hankalin ma’aurata da su nemi hanyoyi sahihai na warware matsalolin jima’i a gidajensu.