Advertisement

KWADAYI MABUDIN WAHALA.

KWADAYI MABUDIN WAHALA.

KWADAYI MABUDIN WAHALA.

1.qanwata duk lokacin da zaki saka kwadayin abin mutane to zaki zama wulakantacciya, saboda kwadayi yana rage wa mutum kimar sa duk macen data zama mai kwadayi ne lokaci daya rayuwar ta yake lalacewa.

2.Qanwata kwadayi shi yake haifar da duk wani nakasar rayuwar mace,domin kwadayi na saka mace ta zama ballagaxa,ta zama jakar gayu ko wane Tom and Jerry nata ne.

3.Qanwata kwadayin ki zai saka wani wanda baima dace ace kina kulawa ba,amma idan kika zama mace mai kwadayin abin duniyar mutane shikenan kuma rayuwar ki.

4.Da yawa wasu ‘yan matan sanadiyyar wannan kwadayin suke fadawa harkan karuwan ci,kuma duk abinda yake jawo kwadayi shine rashin godiya ga Allah,duk wacce bazata gode wa Ubangiji ba komai aka mata sai ta raina sai ta hango sama,alhalin kuma bata da ikon iya yin hakan,to daga nan ne kuma sai ta sauya wani salon ta fara harkan son abin duniya,daga nan sai ta hadu da gurbatattun maza.

5.mahaifiya ki sani yarinyar mai kwadayi tun tana karama wata zaki iya fahimtar yanaayin ta,daga lokacin da zaki fuskanci wannan yarinyar taki tana da kwadayi tun da wuri ki sani ki saita mata tunani,kiyi kokarin rabata da wannan kwadayin,kuma ki kula ba kowane abu bane ace lalle sai ki baiwa yaro saboda gudun kwadayi ko kiga yaro yaga abu yana kallon a basa,wani daga haka ake koya mata kwadayi.

6.don Allah qanwata ki cire kwadayi a zuciyar ki,idan kina dashi kiyi kokarin ganin kin daina wannan halayyar naki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button