Advertisement

Maganin dogon zango karfin maza kankancewar gaba da saurin kawowa

Maganin dogon zango karfin maza kankancewar gaba da saurin kawowa

 

Rashin iya biyawa iyali bukata a lokacin sunna yana daga cikin abubuwan da sike jawo rabuwar aure Musamman a wannan lokaci, saduwa da iyali yana daga cikin hakkokin da miji ya zama dole a kansa ya cika shi,wanda rashin iya cika wannan hakki yana sa a rana aure baki daya.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Kuma a addini ma ma’aiki Sallahu Alaihi wasallam cewa yayi idan dayan ku ya tara da iyalin sa sai ka kawo,maana ya biya tashi bukatar,to kada ya mike daga kan iyalin sa har sai itama ta biya tata bukatar kunga kuwa akwai muhimmanci gamsar da iyali a lokacin kwanciya.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Wanda kuwa baya iyawa to yana da lalura wacce ya kamata ya nemi magani akai domin samun kuzari da kuma karfi wajen sauke wannan nauyi da yake kansa,kuma insha Allah ta hanyar amfani da wannan fa’ida mai karfi da kuma saukin sarrafawa zaa samu yadda ake ao.

Abubuwan da zaa nema wajen hada wannan fa’ida sune;

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

1. Garin Tafarnuwa chokali 2

 

2. Garin citta chokali 1

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Zaa hade su waje daya a rika shan karamin chokali a cikin nono ko madara ta ruwa minti 30 kafin a kwanta da iyali.

 

Wannan hadin bashi da wahala ga sauki,amma akwai yaji wajen aiki,zakai mamakin sa kwarai da gaske.

Domin wannan hadi ne mujarrrabun yan uwa da dama sun gwada kuma sunji dadi akan matsalar su sun samu waraka,saboda haka kayi kokari ka jarraba insha Allah zaa dace.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Allah yasa mu dace.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

 

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

 

 

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

 

 

 

 

MAGANIN SANYI KOWANNE IRI

 

 

 

 

AYI SHARE SABODA ANNABIN RAHMA.

 

 

 

 

Kamar yadda muka kawo muku yadda zaa hada maganin sanyi a baya,a yau ma wata faida wacce take maganin sanyi ma jiki dana mara.

 

 

 

 

ZAA SAMO

 

 

 

 

1. Furen Zugale

 

2. Albasa

 

 

 

 

Zaa samu furen Zogale a wanke sai a samu Albasa a yayyanka a hada da furen a dafa,idan aka sauke ya wuce sai a rika sha kamar shayi safe da yamma.

 

 

 

 

Tsawon sati guda.

 

 

 

 

Wallahu a’alamu.

 

 

 

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

 

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button