Advertisement

Rigimar kuɗi Bayan Zuwan Bola Ahmad Tinubu Kano DaYa Bawa Yan Kasuwar Kano Miliyan 100M

Rigimar kuɗi Bayan Zuwan Bola Ahmad Tinubu Kano DaYa Bawa Yan Kasuwar Kano Miliyan 100M

Zuwan Bola Ahmad Tinubu Kano Ya Bawa Yan Kasuwar Kano Miliyan 100m kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu haka mutane da yawa SUNA magana Akan zuwan Bola Ahmad Tinubu Kano kamar yadda wasu da yawa Basu san Abunda ya faru ba.

A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance kuma zakaga yadda zuwan nasa ya gkasance.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan video nasan cewa kaga yadda wannan video ya kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

KU KARANTA WANNAN:

Ba duk namiji bane ya dace da kulawarki ba. Duk namiji bane zaki bashi zuciyar ki ba. Ba duk namiji bane zaki amince masa da ya aureki ba duk zakuwarki da kina son aure.

 

Akwai wasu jerin maza guda 4 da duk son aureki idan kika sake kika aure su sai kin gwammace da kin yi zama baki da aure. Wadannan mazan sune:

 

1: Namji Mara Ibada: shi rashin ibada ya kan iya mutum ya zama baida da duk wani imani ko tausayin da ake bukata magidanci ya kasance da su ba. Muddin kika fahimci irin wannan namijin na sonki to kada ki kula shi.

 

2: Namiji Mai Ɗagawa: Kada ki sake ki kula namijin da yake da dagawa, ji da kai takama da gadara, muddin kuwa kika bashi dama ko da na rana daya ne sai ya nuna miki iyakar ki.

 

Sune mazan da suke iya duban cikin idanuwan mace su goran ta mata su kuma kaskantar da iyayena.

Sune mazan da suke ganin auren mace tamkar alfarma suka mata da suka aure ta.

 

3: Namijin Da Bai Ganin Darajar Mata: Awaki mazan da suke ganin ita mace ba abakin komai take ba. Irin su basu ganin darajar mace suna iya mata wulakanci a duk inda ya kama kuma ko a gaban wa.

 

Irinsu suna ganin mace kawai abar jima’i ce aji dadi da ita daga nan bata da wani amfani sai kuma lokacin da wannan bukatar ta taso.

Muddin kika baiwa irin wadannan mazan damar a zuciyar ki zaki gwammace kida da karatu.

 

4: Maza Makaryata: duk inda ka samu makaryaci zaka kuma sameshi ya goyo yaudara a bayan sa. Don haka makarya maza suna da hadari da mace zata basu amincewarta saboda rashin sanin tabbacinsu.

Yadda yake shinfida miki zance haka nan yake shinfidawa wata acan. Don haka mu’amala dashi yana tattare da matukar hadari.

 

#TsangayarMalam

Wayansu jerin tarihi naban mamaki da Kylian Mbappe ya a jiye tun daga yanzu a ƙwallon ƙafa

 

•Kylian Mbappe ya lashe gasar cin kofin duniya yana ɗan shekaru goma sha tara(19)

•Kylian Mbappe yaje wasan matakin ƙarshe na gasar cin kofin duniya, yana ɗan shekaru ashirin da uku(23)

•Kylian Mbappe shine ɗan wasa na farko daya zura ƙwallaye bakwai a gasar cin kofin duniya, tun a lokacin Ronaldo Nazario ɗan ƙasar Brazil a shekarar 2002

•Kylian Mbappe shine mafi ƙanƙanci shekaru daya zura ƙwallaye a gasar cin kofin duniya

•Kylian Mbappe ya shiga jerin ƴan wasa guda shida na farko wanda suka fi kowa zura ƙwallaye a gasar cin kofin duniya

•Kylian Mbappe shine ɗan ƙwallo na farko daya zura ƙwallaye uku a wasa guda ɗaya a gasar cin kofin duniya tun a shekarar 1966

Talla babban illace ga rayuwan yaa mace ko da kuwa karaman yarinya ce.

Kaman yanda natakaita managar a shafina nace talla ya zama bara zana ga ƴaran mata yanzu, musanman masu sayar da abinci, gyaɗan, pure water, masa, kwankwa mati, ƙwai, kuli kuli, dama rauran su.

Wasu iyayen suna sakawa ƴaran mata talla ne saboda su nima abin da za su ci kuma su kara rufa ma Kan su asiri saboda babu yanda za suyi, amma ana samu wasu iyayen suna sakawa ƴaran su talla ne saboda son abin duniya alhalin Allah ya rufa masu asiri babu shakka wannan babban kuskuri ne ga iyaye mata

Watarana kusan sau uku ina ganin ana zubar da “masa” a bayan gidan mu abin ya sha bani mamaki ina “tambayan” kai na shin wa yake wannan aikin? ya zubar da “masa” masu kyau alhalin bai lalace ba, sai wani lokaci nafito daga gida misalin karfe goma na safe sai nayi ido biyu da mai wannan aikin ashe wata ƴar talla ce idan aka bata talla sai ta zubar da shi, kuma ba karaman yarinya ce ba budurwa ce take wannan aikin. sai na “tambaye ta” ko me dalili idan aka baki talla kina zubar da shi? sai tace ai wani Alhaji ne yana mani juye kullu idan nafito wurin sa nake zuwa sai ya min juye kuma yakara bar mani “masan” shi yasa nake zubar da shi domin kuwa idan bai kare ba mamana sai tayi mani kukan tsiya, sai abin ya bani mamaki da tace wani Alhaji ne yana yi mata juye kullu

Da yawa iyaye mata suna kuskure ki baiwa yarinya talla kice kar ki yarda ki dawo da wani abu agidan nan sai ya kare wannan kuskuri ne babban saboda wannan kalma yana iya sa yarinya ta fa ɗi daga sherrin zina saboda tana tsoron kar ta dawo da wani abu, tana iya bayar da kan ta domin ta samu kuɗin da zata baiwa wace ta bata talla gudun kar ta sha dukan tsiya.

Wani lokaci ina tunani ko ƴara da ake basu talla kaman ba iyayen su ba ne, ƴaƴan goyo ne, domin nata ƴaƴan suna makaranta suna karatu sabado ba za ta yarda nata ƴaƴan suyi talla ba amma ita za ta baiwa ƴaƴan wasu talla. yana da kyau kusawa ƴaƴan ku ido agidan goyo

Kuma kaman yanda na faɗa a baya talla illace ga yaa mace a wurin talla ce idon yarinya yake buɗe saboda tana hurda da maza iri iri kuma a wajen ne ƴan isaka suke zama ka gani lalacewa mai sauki ne, kuwa a wajen ƴan iska ko da kuwa kina da tarbiya sun san yanda za suyi su ɓata maki rayuwa Allah ya kyauta.

Sau da yawa ƴara da a kafi masu fyde ƴan talla ne mafi akasarin cikin su ƴan talla ne, Allah ya kyauta

Yana da kyau amasayin ka na uba kasa idanuwa ƙwarai da gaske akan ƴaƴan ka, ganin ka basu tarbiya da ilimi kuma har in dai kafi karfin abin da za ka ci kar ka yarda ka bari ƴaƴan ka suna talla ko da kuwa suna gidan iyayen ka ne,

Yaa Allah ka worewa kowa yafi karfin abin da zai ci na yau da kullun.

Abdullahi Waziri✍️

Babban abu takaici shi ne matan aure masu yin tiktok kifito kina nuna ma duniya suranki.

A tunani na ƴan mata ne ƙawai suna yin Tiktok ashe har da matan aure suna yin Tiktok, babban abun takaici ne matar aure tafito Tiktok tana nuna suranta a Tiktok shi ne waye wa.

Na so in yi wannan maganar tun ba yau ba amma Allah bai bani iko ba sai yau

Babban kuskure ne kasan matar ka tana yin Tiktot kuma ka bar ta tana yi tabbas aƙwai gudomawan wasu mazajen wurin lalacewar zuri’ar su, sau da dama za ka gani mata da miji suna rawan batsa a Tiktok, rawan rashin kunya da rashin tarbiya da rashin sanin addinin musulunci.

Tabbas aƙwai wa yanda ba su san matan su suna yin Tiktok ba, shi yasa matan suna yin abin da su ka ga dama a social media kuma duk matar aure da take yin haka tabbas ta ci amanar mijin ta kuma ta ci amanar aure domin Allah kaɗai yasan abin da take aika ta a social media, Allah ya kyauta.

Wani abun takaici da ka ga yarinya yar shekaru 18 izuwa 20 tana yin Tiktok kuma tana nuna suranta a Tiktok kuma duk maganar da yafito daga bakin ta zata yi na rashin kunya da rashin girmama na ga ba da su, kuma da yawa ƴan matan Tiktok tallan kan su suke yi dama can ƴan iskane

Kuma kin gama nuna ma duniya jikin ki da tsarai cin ki da rawan iskanci ki ce miji kike nima saboda baki da kunya ko kin dauki kowa irin ki ne, ai sai dai ki aure ɗan Tiktok irin ke, Allah ya kyauta

Magana na ba ina nufin ko wace mace mai yin Tiktok ne halin su ɗaya ba ina nufin wasu daga cikin su ne, ba duk kan su ne ba Allah ya kyauta.

ƴan mata masu yin Tiktok kuji tsoron Allah ku tuna za ku mutu ku koma ga Allah ku dai na abin da kuke yi a Tiktok

Yaa Allah ka kara shiryar da ƴaƴan mu ƴan uwan mu kan nin mu da rauran al’ummah baki ɗaya, Allah kasa mu dace

Abdullahi Waziri 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button