Advertisement

WASU AMFANI 1O DA CIN NAMAN AKUYA KEYI A JIKIN DAN ADAM

WASU AMFANI 1O DA CIN NAMAN AKUYA KEYI A JIKIN DAN ADAM

1. Naman akuya na kare mutum daga cututtukan dake tagayyara zuciyar mutum ba tare da ya sani ba. Naman akuya na dauke da sinadarin B12, Potassium wanda ke taimaka wa wajen motsa jini da hana bugawar zuciya na farad daya.

2. Naman akuya na hana kiba a jiki. Kamar yadda mutane ke gudun cin naman sa saboda gujewa kiba cin naman akuya na rage kiba. Bayanai sun nuna cewa naman akuya na dauke da ‘Saturated Fats’ wanda ke hana da rage kiba a jiki.

3. Yana kawar da damuwa Naman akuya na dauke da sinadarorin dake kaifafa kwakwalwa,hana yawan mantuwa saboda sinadarin ‘Iron da Folate’ dake cikin naman .

4. Yana kawar da cutar daji Naman akuya na karewa da kawar da cutar daji a jikin mutum domin yana dauke da sinadarin ‘Vitamin B complex’

5. Yana kawar da laulayin haila Naman akuya na hana mutum saurin fushi, damuwa sannan yana kau da laulayin haila ga mata.

6. Yana hana haihuwan jarirai da nakasa Naman akuya na dauke da sinadarin ‘Iron wanda ke inganta girman jikin jariri,Vitamin B12 wanda ke kara jini a jiki, sannan da ‘Calcium’ wanda ke kara karfin kashi.

7. Yana taimakwa wajen kawar da cutar siga Naman akuya na dauke da Vitamin B,yana kuma hana kiba a jiki sannan yana dauke da Protein wanda ke gina jiki.

8. Yana kara wa namiji karfi gaba Naman akuya na dauke da sinadarin kara garkuwan jiki da faranta wa mutum zuciya yana kara wa namiji karfin gaba wajen yin jima’I.

9. Naman akuya na hana saurin tsufa – Adlilin sandaror

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button