Advertisement

Abubuwan da Mace zatayi domin taja hankalin Mijin ta yana sha’awar saduwa da ita kullum

MAGANIN MU NA YAU: MAI NA TAFARNUWA (GARLIC OIL CAPSULE)
Tafarnuwa na da matukar muhimmanci saboda tana da alfanu da yawa.

Tafarnuwa na taimakawa wajen karfafa garkuwar jiki (immunity), tana magance tari mai gardama gami da mura. Sannan tana taimakawa wajen kawar da iskan da ke iya cika hanjin mutum wani lokaci.

Bincike ya tabbatar da cewa tafarnuwa na taimakawa wajen kula da hawan jini, yawan kitse har da ma rashin lafiyan da kan iya jawo ciwon gaɓɓai.

Hakazalika tafarnuwa na taimakawa wajen masu ciwon daji (Cancer) har da saukar da kumburin jiki.

Ana iya shan wannan mai na tafarnuwa ba tare da anci abinci ba, amma in mutum ya lura ya kan takura ma cikin shi sai yaci abinci kafin yasha.

Abin lura: Da mai na tafarnuwa irin na bature (capsule) da namu na Hausa duk amfanin su daya.

Sunana Pharmacist Musa A Bello, gudummawa ta kenan fadarka da jama’a, kai kuma naka gudummawar shi ne kayi like da share.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button