Idan kana son gamsar da iyalinka cikin sauki har tayi kukan dadi to dan uwa ga hanyoyin da zaka bi
Idan kana son gamsar da iyalinka cikin sauki har tayi kukan dadi to dan uwa ga hanyoyin da zaka bi

Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa, domin samun ingantaccen kuzari na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.
Citta mai kogo,
Namijin goro
Tafarnuwa
Kanumfari
Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo, se asamu tafarnuwa da kanumfari a hada a dake sosai.
Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.
Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa chokali 1 sau biyu a rana.
Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.
SHARADI!!!
Idan Har Kataba samun kanka a Istimnai wajibine Kanemi maganinsa kafin amfani da wannan hadi. Bazeyi aiki ba matukar Kataba Istimnai.
Ma anar Istimnai
Amfani da Hannu ana wasa da AL aura ko kallon abubuwan batsa dan biyawa kai shaawa.
Me Bukatar Hadadde aimana magana . Kota WhatsApp ne, Zamu aikoma har Jihar da ake Bukata ta hannun direbobi. Za a turomana kudin ta banki.
Idan ka karanta kayi share zuwa yan uwa domin su amfana, saboda wannan magani yana da matukar muhimmanci.
Duk mai fama da matsala ta basir ko dattin ciki ko cushewar ciki ga wannan ingantacciyar hanya wacce zaibi domin samun sauki da warama.
– Lemon-tsami guda uku tsamiya guda uku
– Jan-gauta guda uku
– Barkono guda biyar
– Sabulun sha(Tukash sha) kamar girman lemon tsami.
Dukkan wadannan abubuwa idan aka tashi sai a hade su waje daya a jika, su kwana a jike. Kullum sai a tsiyayi rabin kofi a sha da safe kafin a ci abinci. Ana diba ana kara ruwa, har sai ya salamce sannan a zubar.
Wannan magani ne na Basur sadidan. Indai aka hada shi za’a warke, a rabu da shi da yardar Allah.
Sai dai kuma masu fama da gyambon ciki (Ulcer) basa sha.